5Five Stars Media Sound | Writer and research website and download

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

SEARCH POSTS

Featured Posts

  No results were found in your request!

Latest Posts

 • ME YA SA IMAM HUSSAIN (AS) WANNAN YUNKURI KAWAI?!

  7 months ago 237 Views | No Comments

  Don amsa wannan tambaya mai muhimmanci, yana da kyau da farko mu yi dubi cikin wadannan abubuwa: Na farko dai: Yazidu dan Mu'awiyya ya dare karagar mulkin al'ummar musulmi, wanda a fili yake bai cancanci hakan ba face ma dai hakan wani babban hatsari ne ga makomar al'ummar. Yazid dai fasiki ne wanda bai sami Read More

 • TSORO DA JUYAWA DA BAYA

  7 months ago 200 Views | No Comments

  Kwana guda da samun wannan wasika ta Yazid bn Mu'awiyya, sai Ubaidullah bn Ziyad ya kama hanyar Kufa zuciyarsa cike da fushi da mugunta, su kuwa mutanen Kufa suna nan cikin shirin tarbar Imam Husaini (a.s) duk kuwa da cewa da dama daga cikinsu ba su ma taba gani ko haduwa da Husain (a.s) din Read More

 • RAYUWAR FATIMA (AS) TARE DA MAHAIFANTA Da Mahaifiyar Ta

  8 months ago 409 Views | No Comments

  Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinqai Dukkan yabo ya tabbata ga Allah (t) wanda ya aiko Manzonsa Muhammad tsira da aminci su tabbata a gareshi da iyalan gidansa tsarkaka, kuma ya kara sanya Sayyida Zahara ta zamanto abin koyi ga sisters kai har da maza. To sanannen abu ne a gare mu cewa bayani Read More

 • RAYUWAR AUREN SAYYIDA FATIMA (A.S)

  8 months ago 431 Views | No Comments

  Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin qai. Tsira Da Aminci Su Tabbata Ga Annabi Da Iyalan Gidansa Tsarkaka Wannan rubutun namu zai magana ne a kan rayuwar aurenSayyida Fatima (a.s) da Imam Aliyu (a.s) wanda za mu yi shi takaitaccen kamar haka: Neman Auren Sayyida Fatima (a.s) Kamar yadda kowa ya sani ne cewa Read More

 • Hakkin Jama’ar Kasa A Kan Mai Mulki

  8 months ago 200 Views | No Comments

  Imam Zainul-abidin (a.s) yana cewa: "Amma hakkin jama'ar kasa da kake jagoranta shi ne ka sani cewa sun zama jama'arka ce saboda rauninsu da kuma karfinka, don haka wajibi ne ka yi adalci a cikinsu, ka zama garesu tamkar uba mai tausayi ne, ka yafe musu jahilcinsu, kada ka gaggauta musu da ukuba, kuma ka Read More

 • MAYAR MASALLACIN ƘUDUS WAJEN BAUTAR YAHUDANCI BAYAN FITOWAR DUJJAL

  9 months ago 351 Views | No Comments

  Labarai na ta yin karakaina cewa Yahudawan sahayoniya suna da nufin rusa masallacin Ƙudus domin su gina wajen bautar Yahudanci a makwafinsa. Tambayarmu anan shine yaushe ne ake sa ran faruwan haka ko suke danshirin yin haka? Amsarmu tana a cikin Alƙur'ani mai girma, sai kuma Attaura da Linjila. Da wasu masadir da suka baiyana Read More

 • Sabon sakon Muhammadu Ibrahim Akan Lafiyar Mahaifinsa

  9 months ago 197 Views | No Comments

  A Ranar Asabar,  13 ga watan Yuli 2019, dukkanin ‘iyalanmu wadanda a baya na ce; mahukunta’ sun tattauna da su, sun isa Kaduna domin haduwa da mahaifina da mahaifiyata. Sai dai abin bakin ciki, saboda rashin tuntubar juna, ni da kuma lauya ne kadai aka bari su ka gana da su. Sauran kuwa an tilasta Read More

 • Angudanar da Jana’izar Shahidai Biyu Da Jami’an Tsaron Suka Kashe Shekaran a Abuja.

  9 months ago 195 Views | No Comments

  Angudanar Sallar Jana'izar Shahidai biyu a Suleja, wadan da jami'an tsaron shugaban kasa Muhammadu Buhari suka harbe su a Abuja. Sheikh Abdulhamid Bello Zariya ne ya jagoranci Sallar. Jami'an tsaron sun harbe almajiran na Sheikh Zakzaky ne a ranar Talata 09/07/2019, a lokacin da suke gudanar da jerin gwanon limana na cigaba da kira ga Read More

 • Ranar Haihuwar Sayyida Fatima Ma’asumah (A.s)

  9 months ago 256 Views | No Comments

  Ita dai Sayyida Fatima al-Ma'asumah (s) 'ya ce ga Imam Musa al-Kazim (a.s) Limamin Shi'a na 7, kuma kanwace ga Imam Ridha (a.s), Limamin Shi'a na 8. An haife ta ne a ranar daya ga watan Zul Kidah shekara ta 173 bayan hijiran Manzon Allah (s). Mahaifinta kuwa kamar yadda muka fadi shi ne Imam Read More

 • Darussan Rayuwa

  10 months ago 223 Views | No Comments

  Abin da ke tafe wasu ‘yan gajerun hikayoyi ne kyawawa, wadanda karanta kowane guda daga cikinsu ba ya bukatar lokaci mai yawa, to amma fahimta da kuma aiki da su na iya yin tasiri mai girman gaske cikin rayuwarmu da kuma sauya ta. 1. Sakamakon farin da mutanen wani kauye suka fuskanta, sai suka yanke Read More

Popular Posts

  No results were found in your request!

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share