→ Sayyida Fatima (As) Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→ Sayyida Fatima (As) Archives

 • RAYUWAR FATIMA (AS) TARE DA MAHAIFANTA Da Mahaifiyar Ta

  8 months ago 409 Views | No Comments

  Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinqai Dukkan yabo ya tabbata ga Allah (t) wanda ya aiko Manzonsa Muhammad tsira da aminci su tabbata a gareshi da iyalan gidansa tsarkaka, kuma ya kara sanya Sayyida Zahara ta zamanto abin koyi ga sisters kai har da maza. To sanannen abu ne a gare mu cewa bayani Read More

 • RAYUWAR AUREN SAYYIDA FATIMA (A.S)

  8 months ago 431 Views | No Comments

  Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin qai. Tsira Da Aminci Su Tabbata Ga Annabi Da Iyalan Gidansa Tsarkaka Wannan rubutun namu zai magana ne a kan rayuwar aurenSayyida Fatima (a.s) da Imam Aliyu (a.s) wanda za mu yi shi takaitaccen kamar haka: Neman Auren Sayyida Fatima (a.s) Kamar yadda kowa ya sani ne cewa Read More

 • noimage

  Ranar Uwa Ta Duniya

  1 year ago 131 Views | No Comments

  Labarin mu na yau, labarin Uwa ne. Don kuwa watan  tunawa da uwa ce, wata ne da a hafi ‘wata Uwa’, wacce babanta ya kira ta da sunan ‘Mahaifiyar Babanta’ saboda ta zame masa tamkar mahaifiyarsa da ya rasa ta tun yana karami.Wata ne na tunawa da iyaye mata, wadanda suke raye da kuma wadanda Read More

 • noimage

  HAIHUWAR SAYYIDA FATIMA (A.S)

  1 year ago 113 Views | No Comments

  Daga Sa’diya Shuaibu Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jinqai Allhumma Salli Ala Muhammad Wa A’li Muhammad Kafin in shiga cikin asalin maudu'in da wannan maqalar zata yi magana a kansa (wato haihuwar Fatima (a.s)), babu laifi in yi nuni da yadda aka samu cikinta.Ruwayoyin da suke bayani kan yadda aka samu cikin Sayyida (a.s) zamu Read More

 • noimage

  Sayyida Fatima Fatima (As) Hurul’in Ce

  1 year ago 98 Views | No Comments

  Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinqai. Tsira Da Aminci Su Tabbata Ga Annabi Da Iyalan Gidansa Tsarkaka. Haqiqa mun san 'yan'uwa masu karatu sun ji cewa Sayyida Fatima (a.s) Hurul’in ce, wanda wannan Maqalar da take a hannunku za ta bayar da haske ne a kan wannan maudu’in, watakila za ta taimaka wurin fahimtar Read More

 • noimage

  Karban Haihuwar Sayyida Fatima (As)

  1 year ago 102 Views | No Comments

  A lokacin da haihuwar Sayyida (a.s) ya kusanto, Nana Kadija (a.s) ta aika a kira matan quraishawa da na bani hashim, domin su tai makamata, amma sai suka ba ta amsa da cewa, saboda kin ki bin umarninmu a kan auren Annabi (s.a.w.a), kuma ba kiji abin da muka gaya maki ba, ki ka aure shi Read More

 • noimage

  Hadafin Abubakar na Kwace Wa Sayyida Fatima Gonar Fadak

  1 year ago 116 Views | No Comments

  Isiya SyAkwai wasu hadafofin da suka sanya Abubakar da Umar su kwace wa sayyida Zahra gonar Fadak, daga ciki:  1- Rusa karfin tattalin arzikin Ahlul-baiti (a.s) da toshe mu su duk wata kafa ta smaun aikin da ake faro shi daga gidan sayyida Zahra (a.s) domin ba wa halifancin Abubakar kariya, domin a lokacin kudin da Read More

 • noimage

  Da gaske ne akwai Buhari na bogi?

  1 year ago 109 Views | No Comments

  wasu 'yan kasar nan dai, musamman a yankin Kudancin kasar na yada jita-jit cewa Shugaban kasa Buhari ya jima da mutuwa, don haka wani ne yake kwaikwayonsa, ana yi wa 'yan Najeriya "angulu da kan zabo.A labarin, wanda Shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra ta Inyamurai, Nnamdi Kanu, yake hakikancewa, an ce an samo Read More

 • noimage

  Tarewa Sayyida Fatima al-Zahra (a.s) Gidan Miji

  2 years ago 107 Views | No Comments

  Tarewa Sayyida Fatima al-Zahra (a.s) Gidan Miji________________________I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Fatima ta tare a dan karamin gidan mijinta Ali bin Abi Dalib (a.s.) alhali tana mai farin ciki da amincewa da shi. Ta rayu tare da mijinta cikin kwanciyar hankali da farin ciki, ko da yaushe tana cikin sakin fuska, tsananin rayuwa ma taba raba gidanta da farin Read More

 • noimage

  FAKAM DA YAWA SAI MUTUM YA CI JARABAWAR TALAUCI YA KASA CIN NA WADATA

  2 years ago 136 Views | No Comments

  FAKAM DA YAWA SAI MUTUM YA CI JARABAWAR TALAUCI YA KASA CIN NA WADATA _____Sayyid Zakzaky (H)Mai Nakaltowa  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Bayan an jarrabta ku da tsoro, da ciwace-ciwace da talauci da sauransu, da kaskanci a hannun makiya, sai kuma a jarrabta ku kuma da wadata da iko. Shi ma jarrabawa ne. Shi kuma ya fi wahalar ma Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share