→Ahlul Bayt (As) Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Ahlul Bayt (As) Archives

 • noimage

  Kissar Isra’i da Mi’iraji Manzon Allah (S)

  1 year ago 180 Views | No Comments

  yadda isra'I da  mi'araji da Manzon Allah  ya kasance kamar yadda yazo a farkon suratul isara;I IndaAllah Madaukakin sarki yake cewa tsarki ya tabbata ga wannan da yayi isra'I dabawansa cikin Dare daga masallacin harami wato makka zuwa masallacin kudus wanda muka albarkaci kewayensa domin mu nuna masa daga cikin ayoyin mu hakika Allah ya Read More

 • noimage

  tunawa da ranar da aka aiko annabi(s.a.w

  2 years ago 41 Views | No Comments

  Ubangiji ya azurta kwanakinku cikin tunawa da ranar da aka aiko annabi(s.a.wDa sunan Allah mai rahama mai jin kaiWasu `ya tsirarun abubuwa da ka gutsiro daga littafin(sima`u rasulil a'azam fil kur'an)Tareda da alkalami sayyid adil alawiManzon mafi girma cikin motsin al'umma:Idan manzon mafi karamci ya fuskanci wahalhalu daga jama’arsa sakamakon jahiltarsa da jahiltar matsayinsa madaukaki Read More

 • noimage

  Ranar da aka aiko annabi Muhammadu a matsayin Annabi

  2 years ago 72 Views | No Comments

  Yau 27 ga watan Rajab da ya yi daidai da shekarar miladiyya ta 610 aka aiko Annabi (S) matsayin dan sako na karshe daga ubangiji. Isiya-Sy✍ranar da Allah madaukakin Sarki cikin rahamarsa ya aiko annabi Muhammad mai tsira da aminci da iyalansa zuwa ga jinin da yan-adam da sako. Rana ce da ta kawo karshen Read More

 • noimage

  JARABAWA CE KOWANNEMU ANA NAN ANA JARABTA SHI

  2 years ago 84 Views | No Comments

  JARABAWA CE KOWANNEMU ANA NAN ANA JARABTA SHI _________Sayyid ZakzakyKa ga wadannan jarabawowin suna nan har yanzu Allah (T) yana jarraba mu da jarabawowi, ya ga cewa ko kai ahalin wannan ne? Dubi inda Allah (T) yake tarbiyyar Manzonsa a cikin Surar ya ayyuhal muzzamil. Yana cewa inna sa nulkee alaika kaulan sakeela. Bayan da Read More

 • noimage

  Haduwa Da Masoyi (Imam Mahdi)

  2 years ago 96 Views | No Comments

  Haduwa Da Masoyi (Imam Mahdi)I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Shi'a mun fuskanci wahalhalu a rayuwa sakamakon nisanta da jagoranmu Imam Mahadi (a.s) kuma wannan al'amari ya sanya mu cikin yanayi mai bakin ciki, koda yake a lokacin boyuwar Imam Mahadi karama Shi'a sun kasance suna masu saduwa da shi ne ta hannun wakilansa na musamman, amma a boyuwarsa babba (mai Read More

 • noimage

  Zagayowar Ranar Haihuwar Imam Husaini {a.s} .

  2 years ago 53 Views | No Comments

  Zagayowar Ranar Haihuwar Imam Husaini (As) Isiya-Sy✍Takaitaccen Tarihin Imam Husaini Dan Ali Dan Abi-Talib (As). Jagoran shiriya na uku daga cikin jerin jagororin shiriya goma sha biyu da Manzon tsira Muhammadu dan Abdullahi {s.a.w} ya yi bushara da samuwarsu a bayansa, kuma ya bayyana kasantuwarsu da daukakar addinin musulunci, sannan ya rubanya su da alkur'ani Read More

 • noimage

  Haihuwar Imami na farko Ali bn Abi Talib (a.s):

  2 years ago 64 Views | No Comments

  Haihuwar Imami na farko Ali bn Abi Talib (a.s):Imam Ali bn Abu Talib (a.s.) da ne ga baffan Manzon Allah (s.a.w.a.) kana kuma mai kare shi wato Abu Talib (r.a), da kuma Fatima bint Asad , An haife shi ne a ranar Juma'a 13 ga watan Rajab shekara ta 30 bayan shekarar giwaye a dakin Read More

 • noimage

  Irin tarbiyya da Imam Ali (a.s.) ya samu a gidan Ma’aiki (s.a.w.a)

  2 years ago 58 Views | No Comments

  Irin tarbiyya da Imam Ali (a.s.) ya samu a gidan Ma'aiki (s.a.w.a)Irin tarbiyya da Imam Ali (a.s.) ya samu a gidan Ma'aiki (s.a.w.a) da kuma kusantarsa tun yana karami ya ba shi daman fahimtar al'amuran da manyan mutane suka gagara fahimta duk kuwa da cewa shekarunsa ba su taka kara sun karya ba. Kana kuma Read More

 • noimage

  BABBAR HIJIRA DAGA MAKKA ZUWA MADINA:

  2 years ago 71 Views | No Comments

  BABBAR HIJIRA DAGA MAKKA ZUWA MADINA:Saboda ganin irin tasirin da Musulunci ke samu da kuma gazawarsu wajen dakushe haskensa, kafiran Makka sun shirya makirci na kokarin kashe Manzon ALlah (s). Bugu da kari kuma rasuwar Abu Talib, garkuwan nan na wannan jaririn addini, ya dauke wannan babban abin da ke kare su daga kashe Manzon Read More

 • noimage

  Kula Irin Ta Annabci Ga Imam Ali (a.s) Har Tasowar Sa (As)

  2 years ago 60 Views | No Comments

  Kula Irin Ta Annabci Ga Imam Ali (a.s) Har Tasowar Sa (As)Tun daga lokacin da wannan tawaga ta Fatima bint Asad, Abu Talib da Manzon Allah (S) suka dawo gida, Annabi (s.a.w.a.) ya kasance ba ya rabuwa da wannan jinjiri mai albarka (wato Imam Ali) saboda tsananin kaunarsa da yake yi da kuma irin matsayin Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share