→Aiyukan Mako Da Falalan Su Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Aiyukan Mako Da Falalan Su Archives

 • noimage

  Kebantattun Ayyukan Watan Sha’aban

  12 months ago 68 Views | No Comments

  Daren Farko Na Watan:Akwai ruwayoyi daban-daban da suka yi magana kan ayyukan da za a yi a wannan dare kamar yadda ya zo cikin littafan addu'oi, amma daga cikin abubuwan da aka so yi har da: yin salla raka'oi goma sha biyu, a kowace raka'a za a karanta Fatiha da Qul huwallahu sau goma sha Read More

 • noimage

  Ayyukan Sauran Ranakun Watan Sha’aban

  12 months ago 56 Views | No Comments

  Imam Ridha (a.s) yana cewa: Wanda ya azumci ranaku uku na karshen watan Sha'aban ya hada su da watan Ramalana, Allah zai rubuta masa ladan azumin watanni biyu a jere.Abu Sillat al-Harwi ya ce: Wata rana na je wajen Imam Ridha (a.s) a karshen juma'ar watan Sha'aban, sai ya ce min: Ya Aba Sillat mafi Read More

 • noimage

  Falala da Wasu Daga Cikin Ayyukan Da Ake Son Aikatawa a Sha’aban

  12 months ago 58 Views | No Comments

  Da farko yana da kyau a san cewa watan Sha'aban wata ne mai girma da daukaka da aka jingina shi ga Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayensa tsarkaka, an ruwaito cewa Manzon Allah (s) ya kasance ya kan azumci dukkan watan da kuma gama shi da watan Ramalana Read More

 • noimage

  Ayyukan Watan Sha’aban Da A Kesonyi Kullum

  12 months ago 65 Views | No Comments

  Na FarkoFadin:) اَسْتَغْفِر اللهَ وَاَسْأَلُهُ التَّوْبَةَ((Astagfirilllah wa as'aluhu al-tauba) sau saba'ain (70) a kowace rana.Na Biyu:Yin istigfari sau 70 a kowace rana, a ce:)اَسْتَغْفِر اللهَ الّذي لا اِلـهَ اِلاَّ هُوَ الرَّحْمنُ الرَّحيمُ الْحَيُّ الْقَيُّومُ وَاَتُوبُ اِلَيْهِ(Wasu ruwayoyin kuma sun zo da kalmar ( الحي القيّوم) kafin kalmar ( الرَّحْمنُ الرَّحيمُ) . Ala kulli hal, da Read More

 • noimage

  Falala Da Wasu Ayyukan Da Ake Son Yi A Watan Rajab

  1 year ago 35 Views | No Comments

  Wannan wata na Rajab da Sha'aban da Ramalana watanni ne da suke da girma da kuma falaloli masu yawan gaske.An ruwaito Manzon Allah (s) yana cewa: Rajab wata ne na Ubangiji mai girma, wani wata daga cikin watanni bai yi kusa da shi ba wajen falala da daukaka, Yakan kafirai a cikinsa haramun ne. Ku Read More

 • noimage

  Kebantattun Ayyukan Watan Sha’aban

  2 years ago 57 Views | No Comments

  Kebantattun Ayyukan Watan Sha'abanIsiya-Sy✍Daren Farko Na Watan:Akwai ruwayoyi daban-daban da suka yi magana kan ayyukan da za a yi a wannan dare kamar yadda ya zo cikin littafan addu'oi, amma daga cikin abubuwan da aka so yi har da: yin salla raka'oi goma sha biyu, a kowace raka'a za a karanta Fatiha da Qul huwallahu Read More

 • noimage

  Kadan daga Abubuwan da Suka Faru a Watan Sha’aban

  2 years ago 39 Views | No Comments

  Kadan daga Abubuwan da Suka Faru a Watan Sha'abanIsiya-Sy✍3 ga watan Sha’aban Haihuwar Imam Husain[AS]. 4 ga watan Sha’aban Haihuwar Sayyid Abul-Fadhal Abbas[AS]. 5 ga watan Sh’aban Haihuwar Imam Zainul Abidin[AS. 15 ga watan Sha’aban Haihuwar Imam Mahdi[AF].Tsokaci kan kiyaye muhimman lokuta:Yana da gayar muhimmanci mutum ya kasance yana kiyaye muhimman lokuttan wadannan watanni 12 Read More

 • noimage

  Ayyukan Sauran Ranakun Watan Sha’aban

  2 years ago 38 Views | No Comments

  A you kan Sauran Ranakun Watan Sha'abanIsiya-Sy✍Imam Ridha (a.s) yana cewa: Wanda ya azumci ranaku uku na karshen watan Sha'aban ya hada su da watan Ramalana, Allah zai rubuta masa ladan azumin watanni biyu a jere.Abu Sillat al-Harwi ya ce: Wata rana na je wajen Imam Ridha (a.s) a karshen juma'ar watan Sha'aban, sai ya Read More

 • noimage

  Ayyukan Watan Sha’aban Na Gaba Daya Na Farko

  2 years ago 34 Views | No Comments

  Ayyukan Watan Sha'aban Na Gaba DayaIsiya-Sy✍Na FarkoFadin:) ﺍَﺳْﺘَﻐْﻔِﺮ ﺍﻟﻠﻪَ ﻭَﺍَﺳْﺄَﻟُﻪُ ﺍﻟﺘَّﻮْﺑَﺔَ (Astagfirilllah wa as'aluhu al-tauba) sau saba'ain (70) a kowace rana.Na Biyu:Yin istigfari sau 70 a kowace rana, a ce:) ﺍَﺳْﺘَﻐْﻔِﺮ ﺍﻟﻠﻪَ ﺍﻟّﺬﻱ ﻻ ﺍِﻟـﻪَ ﺍِﻻَّ ﻫُﻮَ ﺍﻟﺮَّﺣْﻤﻦُ ﺍﻟﺮَّﺣﻴﻢُ ﺍﻟْﺤَﻲُّ ﺍﻟْﻘَﻴُّﻮﻡُ ﻭَﺍَﺗُﻮﺏُ ﺍِﻟَﻴْﻪِ Wasu ruwayoyin kuma sun zo da kalmar ( ﺍﻟﺤﻲ ﺍﻟﻘﻴّﻮﻡ ) kafin Read More

 • noimage

  Falala da Wasu Daga Cikin Ayyukan Da Ake Son Aikatawa a Wannan Wata.

  2 years ago 42 Views | No Comments

  Falala da Wasu Daga Cikin Ayyukan Da Ake Son Aikatawa a Wannan Wata.Isiya-Sy✍Da farko yana da kyau a san cewa watan Sha'aban wata ne mai girma da daukaka da aka jingina shi ga Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayensa tsarkaka, an ruwaito cewa Manzon Allah (s) ya kasance Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share