→Al Qur'ani Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Al Qur’ani Archives

 • complite Qur’an na malam Uzairu Badamasi

  10 months ago 150 Views | No Comments

  Kuna iya sauke complite Qur'an na malam Uzairu Badamasi a kan shafin 5Five stars media sound https://file.isiyasy.com.ng/list/4/Tafseer_.html

 • noimage

  BLACK HOLE A CIKIN LABARIN ALQUR’ANI

  12 months ago 195 Views | No Comments

  "Da sannun zamu baiyana masu ayoyinmu a cikin sasanni da kuma kawukansu har sai ta baiyana masu cewa shi  gaskiya ne"" Ina rantsuwa da Sama da taurari masu aukowa da dare. Me ya sanar dakai Taurari masu aukowa da dare? Tauraro ne mai huda (Rami)" Da akwai dimbin tambayoyi masu yawan gaske akan lamarin ita wannan Read More

 • noimage

  ANABIKIN DUNIYA

  1 year ago 56 Views | No Comments

  ANABIKIN DUNIYA A KE NA KIYAMA.→ I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍.Alkur'ani yana cewa Kowace rai za ta dandani mutuwa. .Ba komai bace rayuwar duniya face  dan jin dadi mai rudi".(Suratu Ali-Imran aya ta185). .A wani wuri yana cewa "Ka fada (musu), ita mutuwar da kuke ta guje mata da sannu za ta same ku, sa'annan za a mayar da Read More

 • noimage

  SHAHADA BA MUTUWA BACE.

  1 year ago 72 Views | No Comments

  Allah Ta'ala yana cewa: Kada ku yi zaton wadand aka kashe a tafarkin AIlah matattu ne. a'a rayayyu ne a wurin Ubangijinsu.A na azurta su. Suna farin ciki sabo da abin da Allah yabasu daga falalar sa.(Alkur'an. Suratu Saff.) https://feedburner.google.com/fb/a/headlineanimator?id=dmlhnkmboah8dhr8gj9d2p3o8g&w=1

 • noimage

  FANDAREWAR AL’UMMARMU

  1 year ago 52 Views | No Comments

  FANDAREWAR AL'UMMARMUI̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍.Yanzu inda za a tambaye ka halin da muke ciki a duniya yau; Kai ko ma ba ka san duniya ba, a kalla ka san Najeriyar da kake Zaune, da za a tambaye ka, al'umma ce ta fandare, amma akwai daidaiku shiryayyu, ko ko al'umma ce ta shiriya, akwai daidaiku fandararru? Kun gane tambayar Read More

 • noimage

  ALƘUR’ANI A TAFIN HANNUNKA

  1 year ago 269 Views | No Comments

  Zuwa ga dukkan ƴan Media na harkar Musulunci a NajeriyaNasan cewa kamar taken rubutun saƙon nawa zai zo mana banbarakwai, dan baba saba jin haka ba. Sakamakon abin da muka fi sani a kafafen yaɗa labarai cewa: *Duniya a tafin hannunka*. Wannan maganar ma bata wofinta ba Domin Alƙur'ani ne ya bada labarin wannan duniya Read More

 • noimage

  KAMAR ISA KAMAR ADAM A HALITTA

  2 years ago 107 Views | No Comments

  *KAMAR ISA KAMAR ADAM  A HALITTA*Da farko ina taya mu murnar sake ganin zagayowar wannan ranar na 25 ga watan Zulƙa'ad. Ranar da a irinta ne aka hai manya da ga cikin Annabawan Allah. Annabi Ibrahim da kuma Annabi Isa Amincin Allah su tabbata a garesu.Haƙiƙa haihuwar Annabi Isa (A) ta kasance daga cikin jerin Read More

 • noimage

  ANNABI ISA XAN MARYAM (A.S) A 2018M = 1440H A KARO NA BIYU???

  2 years ago 58 Views | No Comments

  ANNABI ISA XAN MARYAM (A.S) A 2018M = 1440H A KARO NA BIYU???.5Five Stars MediaDaga Muhammad Sani Ra'is, Funtua..Zabura 118:24" Wace irin rana ce haka da Ubangiji ya ba mu! Domin mu yi farin ciki, mu yi biki a cikin ta! "Mai hasashe Edgar Cayce Kirista Ba Amurke da aka haifa a ran 18/3/1877 ya Read More

 • noimage

  ANABIKIN DUNIYA =…?

  2 years ago 59 Views | No Comments

  ANABIKIN DUNIYA =...?.✍Isiya Sy D Young-Gifted..Alkur'ani yana cewa Kowace rai za ta dandani mutuwa. .Ba komai bace rayuwar duniya face  dan jin dadi mai rudi".(Suratu Ali-Imran aya ta185). .A wani wuri yana cewa "Ka fada (musu), ita mutuwar da kuke ta guje mata da sannu za ta same.ku, sa'annan za a mayar da ku ga Read More

 • noimage

  SAMUWAR QASAR PALASTINE A 2018 ???*

  2 years ago 116 Views | No Comments

  *SAMUWAR QASAR PALASTINE A 2018 ???*Surar Ma'idah daga aya ta 12 zuwa aya ta 26, ta labarta mana labarin Banu Isra’ila ne. A cikin ayayoyi 15 kenan. Amma maganar  kusan zamuyi tsokaci ne sangane da aya ta 21 da kuma aya ta 22 sai mu garzaya zuwa aya ta 26Aya ta 21 a Sura ta Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share