→Bulaliya Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Bulaliya Archives

 • noimage

  UMAR LAFDO : DAKIRI ABIN KAI WA DARI

  11 months ago 167 Views | No Comments

  ALKALAMI KA FI REZA KAIFI Tare da                 M. I. GAMAWAMun sake dawowa ta kan fari mai bakar aniya, Dakiri abincin ICC. Shi ne Umar Labdo. Mun taba magana a kan wannan sauna a shafin ALKALAMI. Yanzu ma za mu kara. Mun zaci bugu daya zai iya kada wannan Read More

 • noimage

  Tambaya Zuwaga Zuciyar Ka/Ki?

  11 months ago 53 Views | No Comments

  Inason ka/ki natsu ka yi tinani!1. shin ka/ki na ganin ayau inda Annabi (s.a.w.) zai dawo to kunaga zai bi wannan tsarin da ke tafiyar da kasar nan ayau saboda lalura dakuma rashin karfi kamar yanda kuke fada ayau ???2. shin inda wani daga cikin Sahabbai zai dawo ayau kunaga zaibi wannan tsarin kasar nan Read More

 • noimage

  BUHARI DA KANAWA: BA NI GISHIRI IN BA KA GUBA

  1 year ago 107 Views | No Comments

  *ALKALAMI KA FI REZA KAIFI*M. I. GAMAWAKanawa na neman maceci. Sun tabbatar ana zalunci. Ana satar dukiyar talaka. Ana yi wa talaka dodorido. Babu tsaro a cikin kasa. Babu kwanciyar hankali a duk fadin Arewacin kasar nan. Shugabanni sun zama kuraye, daga su sai 'ya'yansu. Babu amana, babu tausayi. Duk wanda aka damka wa amana, Read More

 • noimage

  HASASHE A CIKIN MULKIN SABON SARKIN NIJERIYA NA 2019 ZUWA 2023a

  1 year ago 46 Views | No Comments

  *A daren Laraba 26/2/2019, da misalin wajen  Karfe 12am (na dare) kamar ina barci kamar kuma ido na biyu. Sai na fara jin tashin wani sautin murya ana cewa; " *Sau da yawa kuna son abu alhali sharri ne a gareku, sau da yawa kuma kuna kin abu alhali alheri ne a gareku !!* " Read More

 • noimage

  ALKALAMI KA FI REZA KAIFI

  1 year ago 92 Views | No Comments

  M. I.  GAMAWA 0907 196 5495Tambayoyi ga Buhari da ’yan kanzaginsaSatin da ya gabata ALKALAMI bai fito ba. Babu rashin lafiyar jiki ko kasala. Sai dai halin da gwamnatin Buhari ta sa mu, ya sa na manta ran da ya kamata in tura wa Edita rubutun ALKALAMI. Buhari ya sa mun kwana a tsaye. Ya Read More

 • noimage

  Taimakekeniya Da Azzalumai

  2 years ago 65 Views | No Comments

  Taimakekeniya Da AzzalumaiI̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Yana daga abin da yake nuna girman zalunci da munin karshensa cewa, Allah (S.W.T) ya hana taimakekeniya da azzalumai, da kuma karkata zuwa gare su. "Kuma kada ku karkata zuwa ga azzalumai sai wuta ta shafe ku. Kuma ba ku da wasu masoya koma bayan Allah, sannan ba za a taimake ku".Hudu: 113. Read More

 • noimage

  Aiki A Hukuma Azzaluma

  2 years ago 53 Views | No Comments

  Aiki A Hukuma AzzalumaI̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Idan har taimakar azzalumai koda da rabin dabino ne, kai hatta ma son wanzuwarsu suna daga mafi tsananin abubuwa da lmamai (AS) suka yi gargadi game da su, to menene hukuncin tarayya da su a cikin hukunci da shiga cikin ayyukansu da rikon ofisoshinsu. Menene kuma hukuncin wadanda suke daga wadanda suka Read More

 • noimage

  BUHARI: Kabdaro mai samarin banza (I)*

  2 years ago 116 Views | No Comments

  *ALKALAMI KA FI REZA KAIFI*Daga M. I. GAMAWA 0907 196 5492*BUHARI: Kabdaro mai samarin banza (I)*In bango ya tsage, tilas kadangare ya samu wurin shiga. Uba mai hangen nesa yana shiryar da dansa ko ’ya'yansa a boye ne, ba tare da kowa ya ji ba. Sai dai ba duk iyaye suka zama daya ba. Akwai Read More

 • noimage

  Bayani Game Da Zalunci

  2 years ago 59 Views | No Comments

  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Kur’ani Mai Daraja: "Allah Ya shaida cewa: Lalle ne babu abin bautawa face Shi, kuma Mala'iku da ma'abuta ilmi sun shaida, Yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face Shi, Mabuwayi, Mai Hikima". (Surar Aali Imrana, 3: 18).Ketare haddin wani da zaluntar mutane suna daga cikin mafi girman abubuwn da Imamai (AS) suke girmama muninsa, Read More

 • noimage

  Kalkuzu na bodara mugun bawa

  2 years ago 106 Views | No Comments

  *ALKALAMI KA FI REZA KAIFI:*M. I. GAMAWA 09071954920*Kalkuzu na bodara mugun bawa*A wannan sati za mu ba da hakuri na karshe. Da yardar Allah za mu ci gaba da magana a kan dabbobin da suka fi dabba dabbbanci. Masu amsa sunan sojojin Najeriya. Kar a manta mukalarmu mai taken Shekaru biyu da aika-aikar dabbobi a Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share