→Hadisai Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Hadisai Archives

 • noimage

  Alamun Karshen Zamani

  1 year ago 56 Views | No Comments

  Manzon Allah (s) Ya Ce:"يأتي على الناس زمان وجوههم وجوه الآدميين وقلوبهم قلوب الشياطين كأمثال الذئاب.يأتي على الناس زمان بطونهم آلهتهم ونساؤهم قبلتهم ودنانيرهم دينهم.سيأتي زمان على الناس يفرون من العلماء كما يفر الغنم من الذئب." Wani zamani zai zo wa  mutane, wanda za ka gansu da fuskoki na mutane, to amma zukatansu, zukata ne na Read More

 • noimage

  Malamai sune magada Annabawa

  1 year ago 81 Views | No Comments

  Malamai sune magada Annabawa>==>  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Dukkanin godiya ta tabbata ga wanda ya sanar ta hanyar alkalami ya sanar da mutum abin da bai sani ba, tsira da aminci su kara tabbata kan Annabawa da manzanni da jagororin shiriya wadanda suke isar da sakon Allah haka ma kan cikamakin Annabawa da Manzanni Muhammad da iyalansa malamai rabautattu Read More

 • noimage

  Falsafa da siaysa acikin muslunci

  1 year ago 57 Views | No Comments

  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Muslunci addini ne dacacce mai tattarokomai mai sabuntuwa ya tattaro dukkanin hukunce-hukunce da dokoki na lazimi da larura domin kamalar mutum babu banbanci cikin kasantuwar kamalar a matakin daidaiku ko jama'a, kamar yadda lallai gabatar da kebantaciyyar warwara ga batutuwan siyasa wadanda suke fuskantar mutane ana kirga su wasu yanki na asasi muhimmi hakama daga Read More

 • noimage

  falsafa da siyasa a cikin muslunci kashi na farko

  1 year ago 69 Views | No Comments

  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Darasi na farko: mafhumai da mas'alolimasu gamewa Cikin wannan darasi:1) ta'arifi na lugga da isdilahi ga mafhumin siyasa;2) gabatar da sura bayyananniya daga fagen dirasosin falsafa cikin muslunci;Tabbatar larura samar da hukuma;3) sanin dalilan masu inkarin samar dahukuma da gabatar da gamsassun amsoshi gare su.Gabanin bijiro da bahasosi mafimuhimmanci cikin fagen falsafar siyasarmuslunci, ya kama Read More

 • noimage

  Mafhumin Addini

  1 year ago 59 Views | No Comments

  Kalmar addini tanada ma'anoni masu tarin yawa a cikin lugga daga cikinsu akwai: al'ada da sha'ani da sakamako da sakawa da da'a da muslunci.Amma cikin isdilahi: lallai Kalmar (addini)na nufin wasu tarin adadin akidu daumarnoni da koyarwar Akhlak wadandaAllah subhanahu wata'ala ya aiko su zuwa ga mutane ta hanyar annabawansa da manzanninsa, ga dukkanin abin Read More

 • noimage

  dangantakar addini da siyasa

  1 year ago 65 Views | No Comments

  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Akwai tabbatar damfaruwar addini da siyasa cikin ba'adinsu da ba'ari da kallon zuwa ga mahiyyar addini da tsarin yadda annabawa suka rayu da ma'asumai amincin Allah ya kara tabbata a gare su da kuma ayoyin kur'ani mai girma.2- bayanin matsayin mafarar mihwariyyarmutum cikin tunanin masu yunkurin raba addini da siyasa.3- kari bayani da karin haske Read More

 • noimage

  Juyin juya hali na gaskiya da ma’abotansa

  1 year ago 56 Views | No Comments

  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Da sunan Allah mai rahama mai jin kaiDukkanin godiya da tabbata ya Allah madaukakin sarki tsira da aminci su kara tabbata ga fiyayyan halittu baki daya da mutanen gidansa tsarkaka Da yawa yawan mutane kan jawo hankulan gama garin mutane sakamakon yawan sallarsu da tsayuwar dare ko kuma yawan azuminsu da zuwa hajjim, har takai Read More

 • noimage

  Ku kasance tareda masu gaskiya

  1 year ago 52 Views | No Comments

  Ku kasance tareda masu gaskiyaI̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Ba bakon al’amari bane kaga ana hujumi kan akidojin ubangiji ana kai musa bara da dukkanin kibiya da masu daga makiya, saboda dama dole ne su samu karo da nau’uka daban-daban daga mutane wadanda basu zama wuri guda da bukatunsu da alfanunsu da suka ginu kan zalunci da danniya sakamakon su Read More

 • noimage

  Mace Da Tawayarta

  1 year ago 45 Views | No Comments

  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Da sunan Allah mai rahama mai jin kaiDukkanin godiya ta tabbata ga ubangiji mabuwayi tsira da aminci su kara tabbata ga fiyayyen halitta da iyalansa tsarkaka.Daga cikin abinda batu kansa ya shahara a wannan zamani da muke ciki shine batun tawayar diya mace ta fuskanin ibadarta da hankalinta da rabon da take da shi a Read More

 • noimage

  Manzon Allah (s.a.w) malami ne kuma mai ceto ne

  1 year ago 37 Views | No Comments

  Manzon Allah (s.a.w) malami ne kuma mai ceto neI̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Allah madaukaki yana cewa :)) ﻭﻣﺒﺸﺮﺍ ﺑﺮﺳﻮﻝ ﻳﺎﺗﻲ ﻣﻦ ﺑﻌﺪﻱ ﺍﺳﻤﻪ ﺍﺣﻤﺪ ((Kuma mai bushara da wani manzo da zai zo daga bayansa sunansa Ahmad. Mene ne yake iyakance mana girman da mutum yake da shi? Wannan wata tambaya da ya zama tilas abijiro da ita lokacin Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share