→Hikaya Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Hikaya Archives

 • Darussan Rayuwa

  10 months ago 223 Views | No Comments

  Abin da ke tafe wasu ‘yan gajerun hikayoyi ne kyawawa, wadanda karanta kowane guda daga cikinsu ba ya bukatar lokaci mai yawa, to amma fahimta da kuma aiki da su na iya yin tasiri mai girman gaske cikin rayuwarmu da kuma sauya ta. 1. Sakamakon farin da mutanen wani kauye suka fuskanta, sai suka yanke Read More

 • noimage

  Darussan Rayuwa

  1 year ago 120 Views | No Comments

  Abin da ke tafe wasu ‘yan gajerun hikayoyi ne kyawawa, wadanda karanta kowane guda daga cikinsu ba ya bukatar lokaci mai yawa, to amma fahimta da kuma aiki da su na iya yin tasiri mai girman gaske cikin rayuwarmu da kuma sauya ta.1. Sakamakon farin da mutanen wani kauye suka fuskanta, sai suka yanke shawarar Read More

 • noimage

  Nasihar mahaifi ga dansa

  1 year ago 90 Views | No Comments

  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Domin kasancewa mutum mai kwarjini tsakanin mutane, to kada ka sake ka yi wata Magana kan wani abu face bayan ka tabbatar da ingancin tushen da aka samo shi..Idan wani mutumi ya zo maka da wani labari to ka binciki labarin kafin bayyanar da shi.Ka nesanci jita-jita.. ka da ka dinga gasgata dukkanin abinda ake Read More

 • noimage

  Hikayar SOYAYYA

  1 year ago 84 Views | No Comments

  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Da sunan Allah mai rahama mai jin kaiDukkanin godiya ta tabbata ga Allah mai rainon talikai tsira da aminci su kara tabbata ga Muhammad da iyalansa tsarkaka .Imam Sadik (as) yana cewa: shin addini wani abu ne da ya wuce soyayya .Wani matashin yaro ya kasance ya na masifar son wata yarinya budurwa ita ma Read More

 • noimage

  Taimakon Marasa Shi

  2 years ago 52 Views | No Comments

  Darussan Rayuwa (3)✍5Five Stars MediaTaimakon Marasa Shi✍Wata rana wani malami da dalibinsa suna tafiya kusa da wasu gonaki, sai suka ga wani tsohon takalmi an ajiye shi a jikin wata bishiya. Yanayin takalmin ya sa sun fahimci cewa na wani mutum ne fakiri da yake aiki a daya daga cikin wadannan gonakin. Da yake yamma Read More

 • noimage

  ✍✏Muhimmancin Fensiri✏✍

  2 years ago 205 Views | No Comments

  Darussan Rayuwa (2)✍5Five Stars Media✍✏Muhimmancin Fensiri✏✍Wata rana wani masani yana zaune yana ta rubutu da fensir. Sai wani yaro ya matso kusa da shi ya tambaye shi:Yaro: Me kake rubutawa ne?Masani: (ya dan yi murmushi): Ina rubuta  wani abu ne, koda yake akwai wani abin da ya fi wannan rubutun nawa muhimmanci.Yaro: Mene ne kenan?Masani: Read More

 • noimage

  Darussan Rayuwa

  2 years ago 55 Views | No Comments

  Darussan RayuwaAbin da ke tafe wasu ‘yan gajerun hikayoyi ne kyawawa, wadanda karanta kowane guda daga cikinsu ba ya bukatar lokaci mai yawa, to amma fahimta da kuma aiki da su na iya yin tasiri mai girman gaske cikin rayuwarmu da kuma sauya ta.1⃣. Sakamakon farin da mutanen wani kauye suka fuskanta, sai suka yanke Read More

 • noimage

  Tabbatuwa

  2 years ago 46 Views | No Comments

  Tabbatuwa.5Five Stars Media."Mu kasan ce masu cika Alqawari ga jagora (H) da shahidan mu da suka yi Shahadah..Mafi Alkhairin hanyar da zamu saka masu shine tabbatar mu Akan tafarkin su Har Zuwa lokacin da zaku hadu da Mahaliccin ku "#AllahProtecZakzaky#WeAreZakzaky..Isiyasy.blogspot.comhttp://t.me/F5StarMediahttps://mobile.twitter.com/isiyasyhttps://feedburner.google.com/fb/a/headlineanimator?id=dmlhnkmboah8dhr8gj9d2p3o8g&w=1

 • noimage

  SAKAMAKON KARAMBANI!

  2 years ago 86 Views | No Comments

  SAKAMAKON KARAMBANI!..✍Isiya Sy D Young-Gifted..Wata hikaya daga cikin hikayoyin wannan zamani ta ce; An yi wani mutum ma'aikacin filin jirgin sama na wata Kasa, shi mutumin ma'aikaci ne da ke share cikin jirgi da wanke shi don tsaftace shi..Wata rana da safe ya zo ya na shara a cikinjirgi kama yadda ya Saba, sai ya Read More

 • noimage

  *WASIYYAR WANI UBA MAI HIKIMA GA ‘DANSA A ZAMANIN INTERNET*

  3 years ago 61 Views | No Comments

  *WASIYYAR WANI UBA MAI HIKIMA GA 'DANSA A ZAMANIN INTERNET*(wannan wasiyya) ta chanchanci a rubutatab da ruwan zinari._*Yana cewa a cikinta:*Lallai Google da Facebook da Twitter da Whatsapp da dukkan tsare-tsare (Platforms) din sadarwa: Rafine mai zurfi, halayen mazaje sun bace acikinsa.Hankula sun gushe acikinsa, cikinsu akwai matasa da masu furfura, igiyarsa ta tafiyar da Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share