→Imam Ali (As) Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Imam Ali (As) Archives

 • 5 (1)">Kalaman Imam Ali (As) Na Hikima 1-12 5 (1)

  10 months ago 18121 Views | No Comments

  Imam Ali (a.s) ya fada cikin wata hikmarsa yana cewa: Ka zama cikin fitina kamar dan saniya mai shan nono, ba shi da (kwarin) baya balle a hau, kuma ba shi da hantsa balle a tatsa (nono). Imam Ali (a.s) ya ce: Wanda ya yi kwadayi ya wulakanta kansa, wanda ya bayyanar da matsalarsa ya Read More

 • Shahadar Amirul Muminin Ali Bin Abu Talib (A.s)

  11 months ago 156 Views | No Comments

  Bayan saran da la'anannen Allah Abdurrahman bn Muljam ya yi wa Imam Ali (a.s) da takobi mai guba alhali yana salla, da kuma kame shi Abdurrahman din a lokacin da ya yi kokarin gudu, sai aka dawo da Amirul Muminin gida, inda ya ci gaba da zama cikin wannan hali na zafin saran da aka Read More

 • noimage

  Kaddara a Nahajul-balaga

  11 months ago 109 Views | No Comments

   masu yawa ne muke da su a cikin addinin musulunci da suke nuna cewa dukkan wani abu yana da dalili, don haka masu fassara ma'anar kaddara da ma'anar da take kore samuwar hannun dan Adam a cikin ayyukansa da sakamakon ayyukansa sun kuskure hanya. Don haka ne muka ga ya kamata mu kawo wasu maganganu Read More

 • noimage

  Daga Imam Ali (As) A Sharhin Nahajul-balaga

  11 months ago 260 Views | No Comments

  Imam Ali (As) ya ce: Da sannu wani zamani zai zo wa mutane da ba a kusantarwa a cikinsa sai annamimi, kuma ba a kayatarwa sai fajiri, kuma ba a raunatarwa sai mai adalci, suna ganin sadaka a matsayin abin biyan bashi, kuma sadar da zumunci a matsayin gori, kuma ibada domin neman fifiko a Read More

 • noimage

  Rayuwar Duniya

  11 months ago 122 Views | No Comments

  Rayuwar duniya ita ce farkon rayuwar da dan Adam yake fuskanta domin gina ta lahira, don haka ne zamu ga imam Ali (a.s) ya muhimmantar da ita matuka a cikin kalamansa masu daraja. Imam Ali (a.s) ya fada yayin da ya ji wani mutum yana sukan duniya: "Ya kai mai zagin duniya, mai ruduwa da Read More

 • noimage

  Rabautar Duniya

  11 months ago 86 Views | No Comments

  Tunatar da mutum Allah da abin da ya hau kansa a wannan duniya domin ya samu rabauta a lahira wani aiki muhimmi da annabawan Allah (a.s) da wasiyyansu (a.s) suka sanya gaba. Wani lokaci mukan kawo maganganu masu daraja sai mu yi bayaninsu dalla-dalla domin amfana daga garesu kamar yadda ya dace, amma wani lokaci Read More

 • noimage

  Ilimi Da Kimarsa

  11 months ago 130 Views | No Comments

  Ilimi ko ilmi an fassara shi da ma'anoni daban-daban bisa yadda kowane ilimi yake kallon sa, misali ilimin falsafa yana ganin ilimi shi ne halartowar wani abu gun wani abu, idan abu maras mariskai na zahiri (wato maras jiki na zahiri) ya samu halarta gun wani kamarsa, kamar yadda rayin mutum take samun ilimi da Read More

 • noimage

  GARIN CHRISTCHURCH DA GARIN AUCKLAND A KASAR NEW ZEALAND DAGA ZANCEN IMAM ALI(A)

  12 months ago 55 Views | No Comments

  Jin labarin Harin ta'addacin da  Matashi dan ta'adda mai shekaru 28 Mr. Brenton Tarrant ya kai ga masallata a Masallatai biyu  a ranar juma'a  15/3/2019 a garin ChristChurch dake a Kasar New Zealand. Ya sanya na kara gaskatawar imani na da wasiyi kofar ilimin Manzon Allah (S), watau Imam Ali (A) da yaba da labaran Read More

 • noimage

  Garkuwar Musulmi Ali Bin Abu Talon (As)

  1 year ago 119 Views | No Comments

  Idan mutum ya bi-bi tarihi daga nan zai yi gane cewa lallai Imam Ali[AS] garkuwa ne na dukkanin al'ummar musulmi, kuma har yanzun abin haka yake.Bari mu dan duba tarihi kadan.                YAKIN UHUDUAbubuwan da suka fire a Badar da arangamar da aka yi na tarihi, ya ci gaba da ruruta wutar kiyayya a zukatan Mushrikan Read More

 • noimage

  Bakon Dakin Allah

  1 year ago 123 Views | No Comments

  Assalamu alaikum warahmatullahi ta’ala wabarakatuhu. To, zan fara da taya mu murna; murnar zagayowar ranar haihuwar Amirul Muminin Aliyu bn Abi Talib, salawatullahi wasalamuhu alaihi, wanda aka Haifa a shigen wannan watan, 13 ga watan Rajab. Yau muna 13 ga watan Rajab, 1440H. To, an haifi Amirul Muminina kafin hijira da kimanin shekara ashirin da Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share