→Imam Mahadi (As) Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Imam Mahadi (As) Archives

 • noimage

  AMBATON IMAMAI GOMA SHA BIYU KARARA DA SUNAYENSU YANA BAYYANA ABINDA AKE NUFI DA KHALIFOFI GOMA SHA BIYU:

  12 months ago 72 Views | No Comments

  Domin dada bin diddigin sauran dalilai wanda ke bayyana abinda ake nufi da hadisin: "khalifofi Goma sha biyu ne", kuma suke ayyana shi Imam Mahdi da sunansa da nasabarsa da kuma darajarsa, to anan babu makawa mu yi tunatarwa dangane da wani lamari mai muhimmanci kafin mu zo ga waccan, wannan Iarnari kuwa idan mutum Read More

 • noimage

  HADISAIN DANGANE DA IMAM MAHADI (AS)

  12 months ago 92 Views | No Comments

  HADISIN MAHDI DAGA 'YA'YAN ALl (A.S) YAKETo da yake Abu Talib yana da 'ya'ya masu yawa sal hadisai suka zo dornin su ayyana abinda ake nufi kurna su nuna cewa wanda ake nufi cikin 'ya'yansa shine Amirul Muminen Au bin Abi Talib (A.S.) domin Mahdi ya zama daga 'ya'yansa wato sayyidina Au, to hadisai sun Read More

 • noimage

  Wane ne Imam Mahadi (A.S.)?

  12 months ago 82 Views | No Comments

  Ya bayyana Daga bayanan da suka gabata haduwar musulmi da imanin su game da bayyanar Mahadi a hadisai mutawa-tirai daga Annabi (S.A.W.A.) kuma a nan babu makawa ga musulmi ya tambayi kansa ya Ce: ldan dai har hadisan Mahadi da suke bushara da bayyanarsa a karshen zamani sun kai haka a matsayi da bayyana a Read More

 • noimage

  Wadanda Suka kawo Hadisai Game da Mahadi (A.S.) Na Farko.

  12 months ago 157 Views | No Comments

  Fadin cewa babu wani malamin hadisi daga Malaman hadisin Musulunci face ya kawo wasu hadisai da ke albishir game da bayyanar lmam Mahadi (A.S.) a karshen Zamani ba zai Zama karin gishiri ba, har ma sun ware iittafa da dama a kcbe27 game da lmam Mahadi (A.S.).Amma dangane da malamai da masu hadisan da suka Read More

 • noimage

  IMAM MAHADI (AS) A ALKUR’ANI DA SUNNA

  12 months ago 55 Views | No Comments

  Ayoyi Dangane da Mahadi: Ba boyayye ba ne cewa Alkurani da sunna tagwayen juna ne daga Mai shari'a guda. Kuma akidar musulmi game da Mahadi a jejjere ta zo ta hanyoyi daban-daban daga Annabi (S.A.W.A.) babu shakka kuma babu rikitarwa - kuma Alkur'ani ya riga ya karfafa su da ayoyi da dama wadanda masu Tafsiri Read More

 • noimage

  Tufka da Warwara Game da Shaci-Fadin Dangane da Bayyanar Mahadi

  12 months ago 68 Views | No Comments

  Lalle sakamako mai ma'ana game da abinda ya gabata na tabbatar da rudu da tufka da warwarar shugabannin Masanan Turai game da cewa al'amarin Mahadi (A.S.) shaci-fadi ne a karshen zamani.Domin kuwa tatsuniyar da Imani ke yadawa da irin wannan kamar, babu shakka ta zare hankulan masu imani da ita. To ta yaya aka yi Read More

 • noimage

  Haihuwar Mahadi

  12 months ago 40 Views | No Comments

  Yanayin Haihuwarsa ruwayoyi masu yawa sun zo daga Manzon Allah game da cewa wani zai zo mai suna Mahadi daga zuriyarsa kuma zai tsayu da gina adalci, kuma shugabannin Abbasawa saboda wannan ruwaya ne suke son su kashe Imam Mahadi (a.s) tun farkon haihuwarsa. Saboda haka ne ma tun lokancin Imam Jawad (a.s) rayuwar imamai Read More

 • noimage

  Yaushe Ne Zamu Ganka?? Ya Mahdi (AF)

  12 months ago 88 Views | No Comments

  Shi'a suna fuskantar wahalhalu a rayuwa  sakamakon nisanta da jagoransu Imam Mahadi (A.s) kuma wannan al'amari ya sanya su cikin yanayi mai bakin ciki, koda yake a lokacin boyuwar Imam Mahadi karama Shi'a sun kasance suna masu saduwa da shi ne ta hannun wakilansa na musamman, amma a boyuwarsa babba (mai tsayi) wannan alaka ta Read More

 • noimage

  Sauraron Imam Mahadi (AF)

  12 months ago 173 Views | No Comments

  Da farko zamu fara yin bayani game da buyan Imam Mahadi (a.s) wanda ya shafi yanki mai girma na tarihin rayuwarsa kafin mu yi bayani game da shi a matsayinsa na mai tseratar da Al'umma kuma karshen ajiyar Allah a bayan kasa.Boyuwa a nan yana nufin bacewa daga ganin mutane ba rashin halarta ba, don Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share