→Ashura Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Ashura Archives

 • ME YA SA IMAM HUSSAIN (AS) WANNAN YUNKURI KAWAI?!

  7 months ago 235 Views | No Comments

  Don amsa wannan tambaya mai muhimmanci, yana da kyau da farko mu yi dubi cikin wadannan abubuwa: Na farko dai: Yazidu dan Mu'awiyya ya dare karagar mulkin al'ummar musulmi, wanda a fili yake bai cancanci hakan ba face ma dai hakan wani babban hatsari ne ga makomar al'ummar. Yazid dai fasiki ne wanda bai sami Read More

 • 1 (1)">TSORO DA JUYAWA DA BAYA 1 (1)

  7 months ago 200 Views | No Comments

  Kwana guda da samun wannan wasika ta Yazid bn Mu'awiyya, sai Ubaidullah bn Ziyad ya kama hanyar Kufa zuciyarsa cike da fushi da mugunta, su kuwa mutanen Kufa suna nan cikin shirin tarbar Imam Husaini (a.s) duk kuwa da cewa da dama daga cikinsu ba su ma taba gani ko haduwa da Husain (a.s) din Read More

 • noimage

  IMAM HUSAINI (A.S) KAFIN BARIN MADINA

  1 year ago 185 Views | No Comments

  Tun farko dai Imam Husaini (a.s) ya fahimci makircin Umayyawa, ya riga da ya san cewa akwai wani babban bala'i da yake gaf da fadawa al'umma.Don haka nauyin shari'a da ke kansa yana tunkuda shi, a matsayin shugaban al'umma, na ya mike, musamman ma saboda la'akari da cewa a halin da ake ciki al'ummar ba Read More

 • noimage

  Imam Hussain (A.S.) left Medina towards Karbala

  1 year ago 67 Views | No Comments

  The day Karbala began............ Rajab 28thStart of Journey of Imam Hussain(a.s.), his family members and companions towards Iraq, (via Makkah). After hatching the conspiracy and achieving ultimate martyrdom of Imam Hasan(a.s.), Maria started campaigning openly for the succession of his son Yazid to the office of Caliphate. Until that time he had always planned in Read More

 • noimage

  Zuwan Imam Hussain (AS) Birnin Makka

  1 year ago 133 Views | No Comments

  Haka Husaini (a.s) ya isa birnin Wahayin Ubangiji da kuma aminci, wato birnin Makka inda ya sauka a gidan Abbas bn Abdul Mutallib don ci gaba da yunkurinsa na siyasa karkashin inuwar Dakin Allah Mai Alfarma..Wannan isowa garin Makka dai da Imam din ya yi yana cike da abubuwan ban al'ajabi, saboda irin tarbar da Read More

 • noimage

  Ranar Arba’in din Imam Husain (AS)

  2 years ago 199 Views | No Comments

  Ranar Arba’in din Imam Husain (AS) rana ce wadda take da muhimmanci, musamman ga mabiya Ahlul Baiti (AS).Kuma kiyaye ranar yana daga cikin alamomin Mumini, kamar yadda haka ya zo daga Imam Hasan Al’askari (AS), inda ya ce; Alamomin Mumini (wato dan Shi’a) guda biyar ne.1. Yin Salla raka’a 51 ko wace rana, 2. Ziyarar Read More

 • noimage

  Kadan Daga Cikin Dalilin Yunkurin Imam Hussain (AS).

  3 years ago 47 Views | No Comments

  Kadan Daga Cikin Dalilin Yunkurin Imam Hussain (AS).✍༘I༘S༘I༘Y༘A༘ S༘Y༘ D༘ Y༘O༘U༘N༘G༘-༘G༘I༘F༘T༘E༘D༘.༘ ༘.Imam Husain (a.s) ya shahara da jarumtaka da juriya da dagewa a cikin kalmomin marubuta saboda zaluncin da ya faru kansa wanda misalinsa bai faru ga wani ba a cikin fadin wannan duniyar, kuma tsananin kin sa ga zalunci ne ya sanya ake kiran Read More

 • noimage

  KAMMALA YAKIN KARBALA

  3 years ago 53 Views | No Comments

  KAMMALA YAKIN KARBALA✍༘I༘S༘I༘Y༘A༘ S༘Y༘ D༘ Y༘O༘U༘N༘G༘-༘G༘I༘F༘T༘E༘D༘.༘ ༘Ayari fursunonin yakin gidan Manzon Allah (s.a.w.a) da ya hada da mata, kananan yara da kuma Imam Aliyu bn Husaini al-Sajjad (1) (a.s) sun kama hanya (2) zuwa Kufa, su kuma jikkunan shahidai masu tsarki aka barsu a cikin wannan kasa mai zafin gaske.Haka dai aka bar wadannan jikkuna Read More

 • noimage

  BAN KWANAN IMAM HUSSEIN (AS) DA MANZON ALLAH (S.A.W.A)

  3 years ago 54 Views | No Comments

  BAN KWANAN IMAM HUSSEIN (AS) DA MANZON ALLAH (S.A.W.A)✍༘I༘S༘I༘Y༘A༘ S༘Y༘ D༘ Y༘O༘U༘N༘G༘-༘G༘I༘F༘T༘E༘D༘.༘ ༘Ta haka dai Imam Husaini (a.s) ya shirya barin birnin Madina, to sai dai kuma bai bar birnin ba har sai da ya kai ziyarar ban kwana ga kabarin kakansa Manzon Allah (s.a.w.a), yana cike da sanin cewa ba zai dawo ba kuma Read More

 • noimage

  DAREN ASHURA (DAREN KARSHE)

  3 years ago 54 Views | No Comments

  DAREN ASHURA (DAREN KARSHE)✍༘I༘S༘I༘Y༘A༘ S༘Y༘ D༘ Y༘O༘U༘N༘G༘-༘G༘I༘F༘T༘E༘D༘.༘ ༘A hakikanin gaskiya dai wannan bukata ta Husaini (a.s) na a bashi wannan dare ba wai don yin tunani kan matakin da zai dauka ba ne ko kuma ci gaba da darasin yadda yanayin yake ba ne, a'a ai tuni ya riga da ya wuce hakan, don kuwa Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share