→Muhimmai Aiyukan Ranakun Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Muhimmai Aiyukan Ranakun Archives

 • IDIN KARAMAR SALLA

  10 months ago 134 Views | No Comments

  Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jin Kai Karamar salla dai ita ce sallar da ake yi bayan an kawo karshen azumin watan Ramalana, wato bayan an ga watan Shawwal kenan. Ruwayoyi daban-daban sun bayyana cewa akwai wasu ayyuka da addu'o'i da ake yi a wannan rana da kuma daren ta (daren karamar sallar) kamar Read More

 • noimage

  Sadaka Ranar Juma’a

  1 year ago 110 Views | No Comments

  → I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Juma’a Hajji, Babbar Rana (!)Imam Baqir (a.s) Ya Ce:  ”اَلصَّدَقَةُ يَومَ الجُمُعَةِ تُضاعَفُ لِفضَلِ يَومِ الجُمُعَةِ عَلى غَيرِهِ مِنَ الأيّامِ. “✍A kan rubanya (ladar) sadakar da aka ba da ita ranar Juma’a, saboda  falala da fifikon da ranar Juma’a take da shi a kan sauran ranaku”. Thawabul A’amal, shafi na 220.Allah Ya Ba Mu Iko.Barkanmu Read More

 • noimage

  Manufar Hudubar Juma’a

  1 year ago 74 Views | No Comments

  Juma’a Hajji, Babbar RanaImam Ridha (a.s) Ya Ce: ✍An shar'anta hudubar sallar Juma'a, a ranar Juma'a, ne saboda Allah Madaukakin Sarki Ya ba wa shugaban musulmi damar sanar da su abubuwan da za su amfane su, duniyarsu da lahirarsu, da kuma sanar da su labaran abubuwan da suke faruwa a bangarori daban daban na duniya da Read More

 • noimage

  Mafi Girma Da Daukakan Aiki A Ranar Juma’a

  1 year ago 49 Views | No Comments

  Mafi Girma Da Daukakan Aiki A Ranar Juma’a "عن حماد بن عثمان ، أنّهُ سأل أبا عبد الله (عليه السلام) قال : أخبرنا عن أفضل الأعمال يوم الجمعة ؟ فقال : الصلاة على محمد و آل محمد مائة مرة بعد العصر ، و ما زادت فهو أفضل"Daga Hammad bn Usman, cewa ya tambayi Imam Sadiq (a.s) Read More

 • noimage

  Falalar Sallar Juma’a Da Ladar Sallar Juma’a

  1 year ago 41 Views | No Comments

  Manzon Allah (s.a.w.a) Ya ce:ﺍﻥ ﻟﻜﻢ ﻓﻲ ﻛﻞ ﺟﻤﻌﺔ ﺣﺠﺔ ﻭ ﻋﻤﺮﺓ ﻓﺎﻟﺤﺠﺔ ﺍﻟﻬﺠﻴﺮﺓ ﻟﻠﺠﻤﻌﺔ ﻭ ﺍﻟﻌﻤﺮﺓ ﺍﻧﺘﻈﺎﺭ ﺍﻟﻌﺼﺮ ﺑﻌﺪ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ ؛"Lalle a kowace ranar Juma’a, kuna da (ladar) aikin Hajji da Umra. Hajjinku shi ne hanzari zuwa sallar Juma’a, sannan Umrarku kuwa ita ce zaman dakon sallar La’asar bayan sallar Juma’a .”(Kanzul Ummal, juzu'i Read More

 • noimage

  Falalar Sallar Juma’a (Rage Tsoro Da Damuwar Kiyawa)

  2 years ago 44 Views | No Comments

  Falalar Sallar Juma’a (Rage Tsoro Da Damuwar Kiyawa)Manzon Allah (s.a.w.a) Ya ce:"A duk lokacin da wani mumini ya kama hanyar tafiya sallar Juma’a, Allah Madaukakin Sarki zai rage masa tsoro da damuwar ranar Kiyama da kuma shiryar da shi zuwa ga Aljanna".(Wasa'il al-Shia, juzu'i na 7, Riwaya ta 9390.)Juma’@ Kareemhttps://feedburner.google.com/fb/a/headlineanimator?id=dmlhnkmboah8dhr8gj9d2p3o8g&w=1

 • noimage

  Falalar Sallar Juma’a (Ladar Sallar Juma’a)

  2 years ago 48 Views | No Comments

  Falalar Sallar Juma’a (Ladar Sallar Juma'a)Manzon Allah (s.a.w.a) Ya ce:ﺍﻥ ﻟﻜﻢ ﻓﻲ ﻛﻞ ﺟﻤﻌﺔ ﺣﺠﺔ ﻭ ﻋﻤﺮﺓ ﻓﺎﻟﺤﺠﺔ ﺍﻟﻬﺠﻴﺮﺓ ﻟﻠﺠﻤﻌﺔ ﻭ ﺍﻟﻌﻤﺮﺓ ﺍﻧﺘﻈﺎﺭ ﺍﻟﻌﺼﺮ ﺑﻌﺪ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ ؛"Lallai a kowace ranar Juma’a, kuna da (ladar) aikin Hajji da Umra. Hajjinku shi ne hanzari zuwa sallar Juma’a, sannan Umrarku kuwa ita ce zaman dakon sallar La’asar bayan Read More

 • noimage

  Mafi Girma Da Daukakan Aiki A Ranar Juma’a

  2 years ago 48 Views | No Comments

  Mafi Girma Da Daukakan Aiki A Ranar Juma'a" ﻋﻦ ﺣﻤﺎﺩ ﺑﻦ ﻋﺜﻤﺎﻥ ، ﺃﻧّﻪُ ﺳﺄﻝ ﺃﺑﺎ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ‏( ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ‏) ﻗﺎﻝ : ﺃﺧﺒﺮﻧﺎ ﻋﻦ ﺃﻓﻀﻞ ﺍﻷﻋﻤﺎﻝ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ ؟ ﻓﻘﺎﻝ : ﺍﻟﺼﻼﺓ ﻋﻠﻰ ﻣﺤﻤﺪ ﻭ ﺁﻝ ﻣﺤﻤﺪ ﻣﺎﺋﺔ ﻣﺮﺓ ﺑﻌﺪ ﺍﻟﻌﺼﺮ ، ﻭ ﻣﺎ ﺯﺍﺩﺕ ﻓﻬﻮ ﺃﻓﻀﻞ "Daga Hammad bn Usman, cewa ya Read More

 • noimage

  Munasabobin watan Rajab.

  3 years ago 63 Views | No Comments

       Munasabobin watan Rajab.✍Isiya Sy D Young-GiftedWatan Rajab shine wata na bakwai a jerin kidaya na watannin musulunci 12.Kuma wata ne da yake da munasabobi masu yawa a cikinsa,idan mutum yayi bincike zai ga babu wani wata da yake da munasabobi masu yawa kamar watan Rajab,wato dai kamar yadda babu wani wata da yake da Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share