→Munasabar Haihurwar Ahlul Bayt (As) Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Munasabar Haihurwar Ahlul Bayt (As) Archives

 • Ranar Haihuwar Sayyida Fatima Ma’asumah (A.s)

  9 months ago 256 Views | No Comments

  Ita dai Sayyida Fatima al-Ma'asumah (s) 'ya ce ga Imam Musa al-Kazim (a.s) Limamin Shi'a na 7, kuma kanwace ga Imam Ridha (a.s), Limamin Shi'a na 8. An haife ta ne a ranar daya ga watan Zul Kidah shekara ta 173 bayan hijiran Manzon Allah (s). Mahaifinta kuwa kamar yadda muka fadi shi ne Imam Read More

 • noimage

  4 (2)">Takaicece Tarihin Ali al-Akbar Dan Imam Hussain (As) 4 (2)

  12 months ago 272 Views | No Comments

  Suna: Ali al-AkbarAl Kunya:  Abul HasanRana Da Wurin Haihurwa: 11th Shaban 33 AH (42 AH?), MadinaMahaifi:  Hussain ibn Abi TalibMahaifiya:  Laila bint Abi Marrah Al-ThaqafiRanar Rayuwa Da Wurin Rasuwa: 10th Muharram 61 AH, KarbalaRanar haihuwar Aliyul Akbar a kasar Iran ita ce ranar Matasa.https://feedburner.google.com/fb/a/headlineanimator?id=dmlhnkmboah8dhr8gj9d2p3o8g&w=1

 • noimage

  Tarihin Imam Ali Zainul Abidin Dan Husaini(AS) A Takaice

  12 months ago 118 Views | No Comments

  Sunansa danasabarsa:Aliyyu dan Husaini dan Ali dan abi dalib (AS)Babarsa : ita ce Sha zinan ‘yar yazdajir dan Shahrivar dan kisra an ce sunta Shahri banu.Al-kunyarsa: Abu Muhammad , Abul Hasan  , Abul Husaini , Abul kasim ……….Lakabobinsa :zainul abidin , sayyidul abidin , assajjad , zussafanat , imamul muminin , almujtahid , azzahid , Read More

 • noimage

  Haihurwar Imam Aliyu zainul-abidin (As)

  12 months ago 262 Views | No Comments

   Nasabarsa ta bangaren mahaifinsa: Ali (as) dan Husain(as) dan Ali(as) dan Abu Dalib da Fatimah(as); yar Annabi Muhammad(saw).Nasabarsa ta bangaren mahaifiyarsa: Akwai sabanin masana tarihi akan mahaifiyarsa(as), wasu masana tahiri sunce; ita ce Sha Zinan ‘yar Yazdajir dan Shahrivar dan Kisra. Wasu masanan kuma suka ce; ita ce Shahr Banu bint Yazdegerd III (Sarkin tsohowar Read More

 • noimage

  TARIHI DA KUMA RAYUWAR ABUL- FADHAL ABBAS (AS)

  12 months ago 169 Views | No Comments

  Sayyid  Abul-Fadhal Abbas (As) an haife shi a Madina, ranar 4 ga watan sha’aban, shekara ta 26 bayan hijira,Sayyid Abbas  a cikin ‘ya’yan Imam Ali (As) maza baya ga Imam Hassan da Imam Husain (As) ba wanda ya kai shi daraja.Sayyid Abul-Fadhal Abbas (As) tanadi na musammam wanda Imam Ali (As) yayi ma Imam Husain Read More

 • noimage

  Haihurwar imam Hussain (As)

  12 months ago 148 Views | No Comments

  A rana irin ta yau uku ga watan Sha'aban mai albarka na shekara ta hudu bayan hijira aka yi wa Manzon Allah (s.a.w.a) albishir da haihuwar Husaini (a.s.). Don haka sai ya gaggauta tafiya gidan Ali da Zahara (a.s.), ya ce wa Asma'u bin Umais: "Asma'u kawo min dana." Sai Asma'u ta kawo wa Manzo Read More

 • noimage

  Takaicecen Tarihin Imam Hussain (As)

  12 months ago 60 Views | No Comments

  Suna da Nasabarsa (a.s):Sunansa shi ne Al-Husain bn Ali bn Abi Talib bn Abdul Mutallib (a.s).Mahaifiyarsa (a.s):Ita ce Fatima al-Zahra ‘yar Manzon Allah (s.a.w.a).Alkunyarsa (a.s):Abu Abdillah.Lakabinsa (a.s):Al-Rashid, Al-Sibt, Al-Tayyid, Al-Sayyid, Al-Zakiy, Al-Mubarak, Al-Tabi’ limardhatillah, Al-Dalil ala Zatillah, Sayyid Shabab Ahl al-Janna, Sayyid al-Shuhada’, Abul A’imma da sauransu.Tarihin Haihuwarsa (a.s):An haifi Imam Husain (a.s) ne a Read More

 • noimage

  Martyrdom of Lady Ruqayya (SA)

  2 years ago 66 Views | No Comments

  Martyr doe of Lady Ruqayya (SA)____Isiya-Sy✍According to different historical accounts, between the 3rd and 13th Safar is the day when we remember the martyrdom anniversary of Sayyida Sakina bint-al-Hussain (SA) - the 4-year old beloved daughter of Imam Hussain (AS) who died in the prison of Damascus after the family of the Prophet Muhammad (sa) Read More

 • noimage

  Maulidin Imam Ali (As)

  2 years ago 52 Views | No Comments

  Maulidin Imam Ali (As)Isiya-Sy✍®Arana irin ta yau 13 ga watan Rajab aka haifi shugaban masu kadaita Ubangiji Imam Ali (a.s) Muna taya al'umma murnar wannan rana mai albarka.Matakai hudu masu muhimmanci na rayuwar Imam Ali (a.s) da kuma babbar manufar da ya ke son cimmawa a lokacin hukumar don tabbatar da jin dadi da sa'ada Read More

 • noimage

  Ranar Haihuwar Imami Na Farko Imam Ali (A.S)

  2 years ago 42 Views | No Comments

  Ranar Haihuwar Imami Na Farko Imam Ali (A.S)Isiya-Sy✍®Shi ne Ali dan Abu Dalib (A.S) kuma babarsa ita ce Fadima 'yar Asad (A.S) shi dan ammin Manzon Allah ne kuma mijin 'yarsa kuma wasiyyinsa halifansa a kan mutane bayansa wato; Amirul muminin mahaifin imamai (A.S).An haife shi a Ka'aba mai girma a Makka ranar juma'a daren Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share