→Qudus Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Qudus Archives

 • Ranar Qudus Ya Sake Zagayowa

  10 months ago 123 Views | No Comments

  Wajibi ne mu gudanar da (Bukukuwan) Ranar Kudus, qudus ta duniya, tana sake jaddadawa da kuma tunatar da musulmin duniya masu kishi nauyin da yake (wuyansu) wajen ba da kariya da kuma goyon bayan al’ummar Palastinu da ake zalunta sama da yadda suka saba. Imam Khumaini (r.a), sakamakon ya sanar da irin wannan rana (ta Read More

 • Qudus Na Musulmai Ne

  10 months ago 112 Views | No Comments

  An kwashe shekaru sama da 60 yahudawa suna mamaye da birnin Qudus kuma in Allah ya yarda sai ya koma hannun al'ummar musulmi, domin Qudus namu ne. Shekaru 60 sun shude daga lokacin da yahudawan sahyoniya suka mamaye yankin palasdinu. A tsawon wadannan shekarun babu wani nau'in azabtarwa da matsin lamba da palasdinawa ba su Read More

 • Wajibi Ne Duniyar Musulmi Su Girmama Ranar Qudus

  10 months ago 137 Views | No Comments

  Bai kamata musulmi su bari wasu daga cikin gwamnatocin da suka sayar da kawunansu cikin hali da yanayi na shirun da suka haifar a hankali a hankali su sanya batun Palastinu ya narke shi kenan ya zamanto lamarin da aka mance da shi ba. Bai kamata a mance da irin ha’inci da gwamnatocin da suka Read More

 • Nauyin Da Ke Wuyan Al’ummar A Ranar Kudus

  10 months ago 90 Views | No Comments

  Hakika ranar Qudus rana ce ta raunana, dan haka babu wani bambanci tsakanin mazhabobin Musulunci sannan kuma dukkanin (malaman) fikihun (mazhabobin Musulunci) sun tafi kan cewa matukar dai makiya suka kwace wani yanki daga cikin yankunan musulmi sannan kuma suka tabbatar da ikonsu a wannan yankin, to wajibi ne dukkanin al’ummar musulmi su yi dukkanin Read More

 • Masu Fada Da Ranar Qudus

  10 months ago 83 Views | No Comments

  Fada da yakin da masu daure wa haramtacciyar kasar Isra’ila gindi da kawayensu – wadanda su ma masu goyon bayan Isra’ilan ne amma ba a hukumance ba – suke yi da ranar kudus, yaki ne abin kallo. Sun samar wa ranar kudus kishiya sannan kuma suna ta kokarinsu wajen ganin an mance da wannan ranar. Read More

 • noimage

  RANAR KUDUS TA DUNIYA

  3 years ago 47 Views | No Comments

         RANAR KUDUS TA DUNIYA.✍Isiya Sy D Young-Gifted.Wajibcin Gudanar Da (Bukukuwan) Ranar Kudus,sake zagayowar Ranar Kudus Ta Duniya, tana sake jaddadawa da kuma tunatar da musulmin duniya masu kishi ne nauyin da yake (wuyansu) wajen ba da kariya da kuma goyon bayan al’ummar Palastinu da ake zalunta sama da yadda suka saba..Imam Khumaini (r.a), sakamakon Read More

 • noimage

  Qudus Namu ne

  3 years ago 72 Views | No Comments

                  Qudus Namu Ne ✍Isiya Sy D Young-Gifted.An kwashe shekaru sama da 60 yahudawa suna mamaye da birnin Qudus kuma in Allah ya yarda sai ya koma hannun al'ummar musulmi, domin Qudus namu ne..Shekaru 60 sun shude daga lokacin da yahudawan sahyoniya suka mamaye yankin palasdinu..A tsawon wadannan shekarun babu wani nau'in azabtarwa da matsin lamba Read More

 • noimage

  Nauyin Da Ke Wuyan Al’ummar Musulmi A Ranar Kudus

  3 years ago 45 Views | No Comments

  Nauyin Da Ke Wuyan Al’ummar       Musulmi A Ranar Kudus. ✍Isiya Sy D Young-Gifted..Babu wani bambanci tsakanin mazhabobin Musulunci sannan kuma dukkanin (malaman) fikihun (mazhabobin Musulunci) sun tafi kan cewa matukar dai makiya suka kwace wani yanki daga cikin yankunan musulmi sannan kuma suka tabbatar da ikonsu a wannan yankin, to wajibi ne dukkanin al’ummar musulmi Read More

 • noimage

  Girmama Ranar Kudus

  3 years ago 38 Views | No Comments

         Girmama Ranar Kudus.✍Isiya Sy D Young-Gifted..Wajibi ne duniyar musulmi su girmama Ranar Kudus..Bai kamata musulmi su bari wasu daga cikin gwamnatocin da suka sayar da kawunansu cikin hali da yanayi na shirun da suka haifar a hankali a hankali su sanya batun Palastinu ya narke shi kenan ya zamanto lamarin da aka mance da Read More

 • noimage

  Fada Da Ranar Kudus .

  3 years ago 62 Views | No Comments

          Fada Da Ranar Kudus.✍Isiya Sy D Young-Gifted.Fada da yakin da masu daure wa haramtacciyar kasar Isra’ila gindi da kawayensu – wadanda su ma masu goyon bayan Isra’ilan ne amma ba a hukumance ba – suke yi da ranar kudus, yaki ne abin kallo.Sun samar wa ranar kudus kishiya sannan kuma suna ta kokarinsu wajen Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share