→Ranar Wafatin Ahlul Bayt (As) Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Ranar Wafatin Ahlul Bayt (As) Archives

 • noimage

  5Five Stars Media ke taya al’ummar musulmi juyayin wafatin Sayyida Zainab (As)

  1 year ago 71 Views | No Comments

  Yau 16 ga watan Rajab 1440H Muna neman afuwan masu karatu na rashin jin mu tun jiya.Ita dai Sayyidah Zainab Al-Kubrah (As) yar Imam Ali (As) ce kuma mahaifiyar ta ita ce shugaban matan talikai Sayyidah Fatimah Azzahra (As).Tayi wafatin ranar lahadi 15 ga watan Rajab shekara ta 62 bayan hijira a wata ruwaya shekara Read More

 • noimage

  Muna taya al’ummar musulmi juyayin wafatin Sayyida Zainab (As)

  2 years ago 56 Views | No Comments

  Muna taya al'ummar musulmi juyayin wafatin Sayyida Zainab (As) Isiya-Sy✍™A rana irin ta yau shabiya ga watan rajab Sayyida Zainab (As) ta yi wafati.Sayyidah Zainab Al-Kubrah (AS) yar Imam Ali (AS) ce kuma mahaifiyar ta ita ce shugaban matan talikai Sayyidah Fatimah Azzahra (AS).Ta halarci waki'ar Karbala, taki bayan taki, kuma ta kasance ma'abuciyar shahararriyar Read More

 • noimage

  Marsiyya

  2 years ago 61 Views | No Comments

  Marsiyya taIna mika ta'aziya ga Manzon Allah da iyalan gidansa tsarka ka, da mabiya Ahlul-Bayt (As) ga ba dayan su. Na Shahadar Imami na goma cikin limaman shiriya, Imam Ali Al hadi (As)Yayi Shahada  3 Rajab shekara 254H. A Samarra'u. Saka mskon sha yar da shi da guba a lokcin mutawakkilMuna rukon Allah ka tsinewa Read More

 • noimage

  Shahadar Imami na 10 Ali-Naqi (A.S.)

  2 years ago 62 Views | No Comments

  Shahadar Imami na 10 Ali-Naqi (A.S.)Sunan: Ali ibn Mohammad - Mahangar Imamai Na 10: Naqi, al-Hadi Agnomen: Abul-Hasan Mahifin sa: Imam Muhammad a Taqi al-Jawwad (as) Mahaifiyarsa: Sayyida Sumanah Haihuwar: A Suryah (a cikin yanayin Madina), ranar Jumma'a, 2 (ko 5th Rajab, 214 AH (817 AD) Mutuwar: A Samariya yana da shekaru 42 a ranar Read More

 • noimage

  Wiladat of Bibi Zainab (A.S.)

  2 years ago 37 Views | No Comments

  Wiladat of Bibi Zainab (A.S.)✍5Five Stars MediaAbaad Hy Ummat Ka Her Ek Ghar Tere Sadqay Shahoon Say Ghani Tere Gadagaar Tere Sadqay  Behano Kay Salamat Hain Baradar Tere Sadqay  Mayo’on Kay Saroo Pay Bhi Hay Chadar Tere Sadqay 1st of Shabaan 1433 A.H. - the birth anniversary of Hazrat Zainab(s.a.) bint-e-Imam Ali(a.s.). Another date mentioned Read More

 • noimage

  WAFATIN SAYYADA KHADIJA

  3 years ago 68 Views | No Comments

  ……………                   WAFATIN SAYYADA KHADIJA ..Ummul Rumanian Khadijah bint Khuwailid, matar Ma'aikin Allah (s) ta rasu ne a ran 10 ga watan Ramadan shekara ta goma da aiko Ma'aiki (s), wato shekara uku kenan kafin hijira..A shekara ta uku bayan Manzo da muminai sun shiga wannan yanayin cikin wannan kurkukun, sai Allah (swt) ya yi wa Read More

 • noimage

  Wafatin Ummul Muminina Khadijah bint Khuwailid,

  3 years ago 56 Views | No Comments

  …..                          Wafatin Ummul Muminina Khadijah bint Khuwailid,..matar Ma'aikin Allah (s) ta rasu ne a ran 10 ga watan Ramalana shekara ta goma da aiko Ma'aiki (s), wato shekara uku kenan kafin hijira, a lokacin kuwa tana da shekaru 65 a duniya. .Kafin rasuwarta dai, Khadijah ta ba da gudummawa mai girman gaske wajen kare Ma'aikin Allah Read More

 • noimage

  shahadar Imam Musa Kazeem [AS] A Takaice

  3 years ago 41 Views | No Comments

  shahadar Imam Musa Kazeem[AS] A Takaice✍Isiya Sy D Young-GiftedShi dai Imam Musa Ibn Ja'afarAl-Kazeem[AS] yayi shahada nea rana irin ta 25 ga watan Rajabshekara ta 183 bayan hijirarManzon Allah[SAWA].Yayi shahada ne bayan shayarda shi guba da aka yi tare da umurnin sarkin Abbasiyawa Haruna wanda ya shahara da Haruna Rasheed, haramin sa na nan a Read More

 • noimage

  Ranar Shahadar Imam Musa bn Ja’afar al-Kazim (a.s),

  3 years ago 49 Views | No Comments

  Ranar Shahadar Imam Musa bnJa'afar al-Kazim (a.s),✍Isiya Sy D Young-GiftedImamin Shi'a Na Bakwai Yau ce ranar 25 ga watan Rajab, wacce ta yidaidai da ranar shahadar Imam Musa al-Kazim (a.s), Imamin Shi'a na Bakwai.Haruna Rashid dai ya bi hanyoyi daban-daban wajen cimma burinsa na kashe Imam Musa al-Kazim (a.s). Da farko dai ya umarci Isa Read More

 • noimage

  Shahadar Imam Hasan Dan Ali Al-Askari {A.S}.

  3 years ago 48 Views | No Comments

  Shahadar Imam Hasan Dan Ali Al-Askari {A.S}.Bayan Imam Hasan Al-Askari {A.S} ya sauke nauyin dake kansa na wayar da kan al'umma tare da nuna mata hanyar shiriya da kakansa Manzon All... {S.A.W} ya zo da ita domin kubutar da talikai daga duhun bata da jahilci zuwa ga hasken shiriya da zai aminta rayuwar dan Adam Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share