→Sayyid Zakzaky (H) Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Sayyid Zakzaky (H) Archives

 • Sabon sakon Muhammadu Ibrahim Akan Lafiyar Mahaifinsa

  9 months ago 197 Views | No Comments

  A Ranar Asabar,  13 ga watan Yuli 2019, dukkanin ‘iyalanmu wadanda a baya na ce; mahukunta’ sun tattauna da su, sun isa Kaduna domin haduwa da mahaifina da mahaifiyata. Sai dai abin bakin ciki, saboda rashin tuntubar juna, ni da kuma lauya ne kadai aka bari su ka gana da su. Sauran kuwa an tilasta Read More

 • Nahjul balaghah by Sheikh Zakzaky (H)

  10 months ago 237 Views | No Comments

  Sauke Nahjul Balaghah a kan wayar ka daga shafin 5Five stars media sound 👇🏽 https://file.isiyasy.com.ng/list/1/Banjul_Balagha.html

 • Tafseer By Sheikh Zakzaky (H)

  10 months ago 203 Views | No Comments

  Maza ku sauke Tafseer din Sheihk Zakzaky (H) a kan shafin 5Five stars media sound 👇🏽👇🏽 https://file.isiyasy.com.ng/list/4/Tafseer_.html

 • noimage

  sheikh Zakzaky na bukatar a fita da shi waje domin duba lafiyar sa

  11 months ago 55 Views | No Comments

  Kwararrun likitoci da suka shigo daga kasashen waje suka duba lafiyar shugaban malam Zakzaky daya dade a hannun Azzalumai gwamnati Nigeria sun bayyana cewa sheikh Zakzaky na cikin mawuyacin hali sakamakon gano wasu dimbin matsaloli a tare dashi da matarsa. Majiyar ta ruwaito da wannan ne likitocin da suka fito daga kasar Iran suka bayyana Read More

 • noimage

  BIOGRAPHY OF SAYYID IBRAHEEM YAQOUB ZAKZAKY (H)

  12 months ago 135 Views | No Comments

  Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) was born on 5th May 1953 (15th Sha’ban 1372 AH) in Zaria City. His early education was at the traditional Quranic and Islamic schools from tender age to the age of sixteen in the historic city and traditional center of learning. He did not attend formal primary school. His first Read More

 • noimage

  MUJADDADIN WANNAN KARNI DA TARIHIN SA

  12 months ago 232 Views | No Comments

  Hakika gaskiya tazo, karya ta gushe dama ita karya mai gushewa ce.                                  GABATARWA Da sunan Allah (SWT) wanda ya halicci dan Adam ya aiko masa da Annabawa da Manzanni domin su shiryar da shi. Tsira da amicin Allah su tabbata ga shugaban manzanni, Muhammad (S) da iyalan gidansa tsarkaka (AS). Bayan haka, Ya Read More

 • noimage

  SAIYID ZAKZAKY A CIKIN SHEKARU 68

  12 months ago 169 Views | No Comments

  Da farko ina taya dukkan masu Imani murnar zagayowar wannan ran ta Nisfu Sha'aba, ranar da aka haifi shugabanmu na wannan zamanin, Imam Muhammad Almahdi (A), da kuma Jagoranmu zuwaga shugabanmu. Allah ka qara kariya a gareshi.A ranar Juma'a 14/8/1440 Saiyid Zakzaky ya kammala shekarunsa 68 masu albarka, a wannan ranar ne dai ya kammala Read More

 • noimage

  Takaitaccen tarihin Sheikh Ibrahim Zakzaky (H).

  12 months ago 111 Views | No Comments

  An haifi Sheikh ne a ranar 5 ga watan Mayu shekara ta 1953[15 ga Sha'aban 1372 AH] a garin Zaria dake cikin jihar Kaduna a Tarayyar Nigeria, kuma sunan sa Zakzaky kalma ce dake nufin 'mutumin zazzau'.Sheikh Ibrahim Zakzaky shine dan Yaqoub shi kuma dan Aliyu shi kuwa dan Tajuddin dan Imam Hussain. Shi Imam Read More

 • noimage

  ALLAH MADAUKAKIN SARKI KA SA MU CIKIN JIMLAR WADANDA ZA KA YI AMFANI DA SU WAJEN TABBATAR DA WANNAN ADDINI

  1 year ago 34 Views | No Comments

  Saboda haka ba mu ce kowa da kowa ne da ma da shi za a yi ba. Ya rage wa mutum ne. Da fatan mu dai rokonmu shi ne Allah (T) ya sa muna cikin jimlar wadanda zai yi amfani da su wajen dawo da wannan addini. Allah muna rokon ka ka tausaya mana, ka Read More

 • noimage

  IN KA GA ‘KHIZYUN FIL HAYATUD DUNYA,’ TO KA SAURARI ‘ASHADDUL AZAB’ A RANAR ALKIYAMA

  1 year ago 55 Views | No Comments

  Ni ban ga abin da suke ci dangane da Nijeriyar ba. Wata rana na taba zuwa Abuja neman biza (Visa), sai na ji wasu ’yan Nijeriya suna tattaunawa, suna cewa, “ka sha wahala ka zo, a yi ta maka tambayoyi, a yi ta daka maka tsawa. Ka sayi tikiti da kudinka, ka dibi kudin guziri Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share