→Tunatarwa Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Tunatarwa Archives

 • Hakkin Jama’ar Kasa A Kan Mai Mulki

  8 months ago 200 Views | No Comments

  Imam Zainul-abidin (a.s) yana cewa: "Amma hakkin jama'ar kasa da kake jagoranta shi ne ka sani cewa sun zama jama'arka ce saboda rauninsu da kuma karfinka, don haka wajibi ne ka yi adalci a cikinsu, ka zama garesu tamkar uba mai tausayi ne, ka yafe musu jahilcinsu, kada ka gaggauta musu da ukuba, kuma ka Read More

 • noimage

  Duniyar Barzahu

  11 months ago 68 Views | No Comments

  Barzahu duniya ce mai cike da kamanni da wannan duniya, ita ba a wannan duniya ba, kuma ba lahira ba, sai dai ta wani bangare tana cikin wannan duniyar, kuma tana wani bangare ba ta cikinta. "Allah yana da wani mala'ika da yake kira kowace rana cewa; Ku haifa domin mutuwa, ku tara domin karewa, Read More

 • noimage

  KIRA GA YAN UWA GAME DA IYALAN SHAHEEDAI

  11 months ago 73 Views | No Comments

  Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin kai Tsira Da Aminci Su Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Da Iyalan Gidan Sa Tsarkaka Da Sahabban Sa Managarta.Yah yan uwa masu daraja, zan so in yi anfani da wannan damar in tinar da mu, dauyin da ya ke a kan mu kasantuwar ga Azumi ya gabato.Hakika Read More

 • noimage

  Rayuwa Bayan Mutuwa

  11 months ago 109 Views | No Comments

  Abin da yake nufi shi ne Allah yana raya mutane a wata duniya bayan mutuwarsu a wannan duniya domin ya saka wa mai kyautatawa da kyakkyawa kuma ya saka wa mai munanawa da mummuna.Wanda ya yi imani ya yi aiki na gari ya yi salla da azumi da sadaka kuma ya kyautata wa maraya ya Read More

 • noimage

  Me karatu ko ka san cewa ?

  12 months ago 58 Views | No Comments

  Yau laraba 27-April -2019Sh=11- Shaaban-1440H.Me karatu ko ka san cewa shekaru 1406 da suka gabata a rana irin ta yau wato 11-Shaaban-33H.K. Aka haifi Aliyu bin Husain dan Imam Husain (s) jikan manzon Allah (s) a Madina. Aliyu bin Husain yana da kamanni sosai da kakansa manzon Allah (s), kuma yana da wasu yan uwa Read More

 • noimage

  HARKAR MUSULUNCI A NIJERIYA DAGA 2014/1435 NA KARA SAMU YAKINI

  12 months ago 136 Views | No Comments

  Na  ziyarci garuruwa da dama a kudancin kasar mu Nigeria na kalli yanayin wuraren da kuma musulminmu da suke a yankunan, sai na lura kaso mafi yawa na musulman basu da maraba da 'yan asalin yankunan a dabi'arsu da halaiya. Nayi ta zabga tunanunnuka ba kan gado dan na gano ta ina 'yan asalin yankin Read More

 • noimage

  Shin Da Gaske Ne Shi’a Nada Kur’anin Su Daban?

  12 months ago 71 Views | No Comments

  Akwai maganganu masu yawa da ake yi game da abin da ake kira da mushafin Fadima (a.s) wanda ya zo a cikin ruwayoyi, kuma makiyan Shi'a sun yi amfani da wannan wurin ganin sun bata sunan su ta hanyar tuhumar su da cewa; suna da wani Kur'ani mai suna mushafu Fadima. Sai dai wannan tuhuma Read More

 • noimage

  Kira Ga Al’ummar Nigeria

  12 months ago 75 Views | No Comments

  Da sunan Allah Mai mai murkushe azzalumai, tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S) da iyalan gidan sa tsarkaka da sahabban sa managarta.Zan so na yi kira ga Talakawan kasa ta Nigeria da aka mayar da mu raunana kuma kullum ake ta raunata mu ba dare ba rana. Musulmi ne kai Read More

 • noimage

  Kula da wannan

  1 year ago 59 Views | No Comments

  Yan uwa mu dage wajen kulawa da sana’oin mu, don akwai ladaMai yawa wajen Neman halal.Hakika duk Wanda ya fita kasuwanci, ko sana’ar sa ta Neman abinci to zai samutaimakon Allah da kuma albarka cikin rahamar Allah garemu.Sai dai babu alheri ga dukiyar da aka sabawa Allah wajen tarata, da sarrafata.Yan uwa masu sana’oi kowa Read More

 • noimage

  Lokaci Abu ne Mai Matuƙar Tsada

  1 year ago 140 Views | No Comments

  Lokaci Abu ne Mai Matukar Tsada Saboda Haka Ya Wajaba ka Ribace shi→ I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍ Bukhari Ya Rawaito Hadisi Daga Ibn Abbass, (عَنِ ابْنِ عَبَّاسٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا قَالَ : قَالَ النَّبِيُّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ : " نِعْمَتَانِ مَغْبُونٌ فِيهِمَا كَثِيرٌ مِنَ النَّاسِ ؛ الصِّحَّةُ وَالْفَرَاغُ) Annabi (S) Yace Ni'imomi Biyu AnaRibace Mutane Dayawa A cikin su, Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share