→Uncatogoris Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Uncatogoris Archives

 • zubtul Ahkaam Na Hujjatul Islam Malam Adamu Tsoho Jos

  10 months ago 117 Views | No Comments

  Dan sanin hukunce hukunce na fikhu kuna iya sauke zubtul Ahkaam Na Hujjatul Islam Malam Adamu Tsoho Jos 👇🏽👇🏽 https://file.isiyasy.com.ng/list/6/_Zubdatul_Ahkaam_.html

 • noimage

  RABUWA DA MASOYA DAGA ABUJA ZUWA KADUNA.

  1 year ago 83 Views | No Comments

  Allah yamun dawo wa na daga Ibada mai girma abuja struggleAllah cikin hikimar sa ya kaddarawa dan adam rayuwa tare da makusanta da masoya iri iri, tun daga mahaifa, iyalai, abokai da sauran dangi.Kuma da haka ne har ake shaquwa da juna soyayya tayi karfi a zauna cikin girmamawa tare jin tausayin juna, Musanmam yan Read More

 • noimage

  Ina Taya Al’Umma Murnan Haihurwar Imamul Umma, Al-Khumaini (R)

  1 year ago 59 Views | No Comments

  An haifi Imam Ruhullah al-Musawi al-Khumaini ne a shekarar 1901 a garin Khumain, kuma haihuwarsa ta yi daidai da ranar da aka haifi Sayyidatuna Fatima al-Zahra (a.s), 'yar Manzon Allah, matar Imam Ali, uwar Hasan da Husain (a.s), mafifiyar mace kana kuma Shugaban matayen duniya gaba daya. Shi dai Imam Khumaini ya fito ne daga cikin Read More

 • noimage

  ABUBUWA GUDA 5 DA WATAQILA DAYAWANMU BAMUSAN WAYOYINMU NA TAFI DA GIDANKA SUNAYI BA

  1 year ago 72 Views | No Comments

  ABUBUWA GUDA 5 DA WATAQILA DAYAWANMU BAMUSAN WAYOYINMU NA TAFI DA GIDANKA SUNAYI BA A yanayin neman taimakon gaggawa, wayar tafi-da-gidanka zata iya baka agaji ta kuma zamto silar ceton rayuwarka ko na waninka. 1. neman agajin gaggawa (Emergency Services) 🚑🚑🚑Akwai number na Emergency duk duniya wanda kowacce wayar tafi-da-gidanka ka iya amfani dashi. Wannan Read More

 • noimage

  Haihuwar Imami na farko Ali bn Abi Talib (a.s):

  2 years ago 64 Views | No Comments

  Haihuwar Imami na farko Ali bn Abi Talib (a.s):Imam Ali bn Abu Talib (a.s.) da ne ga baffan Manzon Allah (s.a.w.a.) kana kuma mai kare shi wato Abu Talib (r.a), da kuma Fatima bint Asad , An haife shi ne a ranar Juma'a 13 ga watan Rajab shekara ta 30 bayan shekarar giwaye a dakin Read More

 • noimage

  Gaskiya da Wajibi:

  2 years ago 56 Views | No Comments

  Gaskiya da WajibiIsiya-Sy✍™Dukkan wata halitta a wannan duniya tamu, tana da wata siffa ta taimakekkeniya da 'yan-'uwanta, tana bayarwa da kuma karba daga 'yar'uwan nata. Misali, mutum, dabbobi, tsirrai da dabi'a, duk suna jujjuya amfani tsakaninsu, da suka hada da iskar "oxygen" da "carbondioxide", abinci, haske, ruwa da dai sauransu.Haka shi ma mutum, yana rayuwa Read More

 • noimage

  Girmama Halin Mutum:

  2 years ago 59 Views | No Comments

  Girmama Halin Mutum:Isiya-Sy✍Hakika mafi girman da kuma daukakan abin da mutum zai iya mallaka a rayuwarsa shi ne hali da kuma mutumcin kansa, hakan kuwa wata amana ce____________1- Mizan al-Hikma na Muhammad Ri Shahri, juzu'i na 4 / (al-Sa'adah).da take a kan wuyansa wacce Allah Madaukakin Sarki Ya daukaka shi da ita. Sannan kuma Ya Read More

 • noimage

  Mabiyin Ahlul Bayt (As) Na Bogi

  2 years ago 75 Views | No Comments

  Mabiyin Ahlul Bayt (As) Na Bogi Isiya Sy✍HADISI NA 4 Daga Mufaddal Bin Umar ya ce Imam sadik (as) ya ce karya yake yi duk wanda ya riya cewa shi dan shi'armu ne alhali yana riko da igiyar wasu ba mu ba;.                   DARASI; La'alla wannan Hadisi yana magana ne a kan riko da wata mazhaba Read More

 • noimage

  Sheikh Qasim Umar Sokoto

  2 years ago 146 Views | No Comments

  Sheikh Qasim Umar SokotoQasim Umar Sokoto (d. 5th February 2018) was a contributor to the Islamic Movement of Nigeria, the prayer leader and Islamic teacher in Sokoto , the Northern city of Nigeria.Sheikh Allamah Qasim Umar SokotoBorn Sokoto , NigeriaDied February 5, 2018 Kano , NigeriaNationality Nigerian Known for the prayer leader and Islamic teacher Read More

 • noimage

  Wane Ne Marubuci?:

  2 years ago 60 Views | No Comments

  Wane Ne Marubuci?:MARUBUCI Dan BAIWA NE, haihuwarsa ake yi ba yin sa ake ba. Marubuci shi ne wanda ta hanyar amfani da fasahar rubutu yakan kirkiri wani yanayi na gaske ko na almara ko tunani ya kuma yi amfani da shi don gina wasu mutane da abubuwa wadanda yake amfani da su don isar da Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share