→Zuwa Ga Matasa Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

→Zuwa Ga Matasa Archives

 • noimage

  LALACEWAR MATASA A WANNAN ZAMANI

  11 months ago 101 Views | No Comments

  Alkalamin Aminu Badiko.Hakika matasa su ne kashin bayan ci gaban kowace al’umma, amma abin takaici shi ne, yadda tarin matsaloli suka yi wa rayuwar matasan katutu, wanda hakan ke haifar da mummmunan sakamako ga rayuwarsu da ci gaban al’umma baki daya.Tabbas matasa nagari na da gaggarumar gudunmuwar da ya kamata su ba da wurin ci Read More

 • noimage

  Abokin Gaskiya

  11 months ago 69 Views | No Comments

  Abokin gaskiya shine wanda yake kare haqqin abokin sa a yayin da abokin baya nan...Wasu ma rubuta suna cewa karka sake kayi aboki sai ga mutumin da zai kiyaye sirrin ka, ya kauda Kai Akan gazawar ka, ya taimaka maka yayin da kake halin Qunci, wanda yake yaɗa kyawawar ayyukan ka, kuma yake rufe munanar ayyukan Read More

 • noimage

  Z͒U͒W͒A͒ G͒A͒ M͒A͒T͒A͒S͒A͒ !!

  2 years ago 212 Views | No Comments

  Z͓̽U͓̽W͓̽A͓̽ G͓̽A͓̽ M͓̽A͓̽T͓̽A͓̽S͓̽A͓̽ !͓̽!͓̽🇷​🇮​🇾​🇦​🇼​🇦​I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Hakan ba kamar yadda wasu suke tunanin cewa yakan kawar da matashi daga hakika, ko kuma ya sanya shi ya dinga iyo cikin wata duniya ta daban, ta yadda daga baya zai lalata iko da karfinsa. To amma riyawa (wato mutum ya riya wani abu a zuiyarsa) abu ne mai kyau da kuma amfani, Read More

 • noimage

  Tausayi

  2 years ago 44 Views | No Comments

  🇿​🇺​🇼​🇦​ 🇬​🇦​ 🇲​🇦​🇹​🇦​🇸​🇦​🇹​🇦​🇺​🇸​🇦​🇾​🇮​🇮​̸🇸​̸🇮​̸🇾​̸🇦​̸ 🇸​̸🇾​̸✍Sanannen abu ne cewa tausayi yafi kasantuwa a wajen matasa, musamman ma a wajen budurwaye don kuwa su ne iyayen gobe..... muna iya ganin yanayinsu na kuka da kuma irin alaka mai tsanani da ke tsakaninsu da kawayensu ko kumamalamansu.Hakika ana kirga tausayi a matsayin dukiyar dan'Adam, yakan yi mu'amala da abubuwan da suke kewaye Read More

 • noimage

  Lafiya…Kaddara Ce Da Ba ‘a Kwatantata Da Dukiya…

  2 years ago 41 Views | No Comments

  Zuwa ga matasaI̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Lafiya Kaddara Ce Da Ba 'a Kwatantata Da Dukiya.Ya zo cikin hadisi cewa wajibi ne mu ribanci abubuwa biyar kafin faruwar wasu abubuwan biyar:samartaka kafin tsufa, faraga kafin ayyuka su yi yawa, karfi kafin rauni, rashin lafiya kafin ciwo.....Ya rage mana mu dakata mu dan yi tunani kan wannan dukiya da Allah Read More

 • noimage

  Ya Ya Za Mu Iya Guje Wa Sharrin Rayuwa?

  2 years ago 60 Views | No Comments

  Ya Ya Za Mu Iya Guje Wa Sharrin Rayuwa?I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Hakika dan'Adam ma'abucin manufa da sako ne, to amma abin tambaya a nan shi ne mene ne sakonsa a wannan duniya?An halicci dan'Adam ne don neman alheri da kuma sa'ada a rayuwa, kana kuma ya guje wa sharrori da kuma abubuwan da za su kai shi Read More

 • noimage

  Yadda Za Mu Fahimci Lamurra…. Yadda Zan Dubi Rayuwa Ta Bangaren Tabbaci

  2 years ago 45 Views | No Comments

  Yadda Za Mu Fahimci Lamurra....Yadda Zan Dubi Rayuwa Ta Bangaren TabbaciI̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍"Iyalina ba su kasance tare da ni ba, kuma ba sa damuwa da abin da nake bukata"....."Na fara kin makarantarmu, ba na son in ci gaba da karatu a cikinta"....."Yanayin makarantarmu ba ya burge ni, ina burin da ma a ce ba a makarantar Read More

 • noimage

  Dubi Cikin Abubuwan Da Suke Kewaye Da Matasa

  2 years ago 42 Views | No Comments

  Dubi Cikin Abubuwan Da Suke Kewaye Da MatasaIsiya-Sy✍Tun lokacin da na bude idanuwana a kan abubuwan da suke kewaye da ni na rayuwa, kana tun lokacin da na fara fahimta da kuma gano motsin abubuwan da suke kewaye da ni, tun daga lokacin na fara hada tunani da kuma gano dukkan abubuwan da na sadu Read More

 • noimage

  Dubi Cikin Rayuwar Mu

  2 years ago 40 Views | No Comments

  Dubi Cikin Rayuwar MuIsiya-Sy✍Dole ne mu fahimtar da kanamu, mu san mutumci da kuma matsayimu a rayuwa,lalle mu mutum ne, kuma babu shakka mutum yana da matsayi mai girman gaske cikin rayuwa, don haka yana da babban nauyi a kan sa.Hakika an haife mu cikin mutumci da daukaka, lallai Allah Madaukakin Sarki ya arzurta mu Read More

 • noimage

  Ya Ya Za Mu Fahimci Rayuwa?

  2 years ago 42 Views | No Comments

  Ya Ya Za Mu Fahimci Rayuwa?Isiya-Sy✍™Wannan rayuwa da muke cikinta, ya ya za mu iya fahimtarta?kana kuma ya ya za mu yi mu'amala da ita?Rayuwar dan'Adam ita ce ayyukan jiki, tunani da na ruhi da mutum yake aikatawa tun daga haihuwarsa har zuwa mutuwarsa.Kuma ta hakan ne yake tabbatar da samuwarsa da kuma cika zati, Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share