Uncategorized Archives - 5Five Stars Media Sound | 5Five Stars Media Sound

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

Uncategorized Archives

 • MAYAR MASALLACIN ƘUDUS WAJEN BAUTAR YAHUDANCI BAYAN FITOWAR DUJJAL

  9 months ago 350 Views | No Comments

  Labarai na ta yin karakaina cewa Yahudawan sahayoniya suna da nufin rusa masallacin Ƙudus domin su gina wajen bautar Yahudanci a makwafinsa. Tambayarmu anan shine yaushe ne ake sa ran faruwan haka ko suke danshirin yin haka? Amsarmu tana a cikin Alƙur'ani mai girma, sai kuma Attaura da Linjila. Da wasu masadir da suka baiyana Read More

 • noimage

  Hello world!

  11 months ago 73 Views | No Comments

  Welcome to WordPress. This is your first post. Edit or delete it, then start writing!

 • noimage

  Christmas: Rapturous Applause As Islamic Movement Members Sing Jesus Songs In Kaduna Church

  1 year ago 73 Views | No Comments

  There was a rapturous applause at the ECWA GOODNEWS (PASTURE GARDEN), Karji, Kaduna as members of the Islamic Movement in Nigeria joined Christian faithful to felicitate with Christian friends and neighbours, and in the process sang songs eulogizing Jesus. The congregation was sent to ecstasy as they heard the Muslims talk of the return of Read More

 • noimage

  Kisan kiyashin da sojoji suka yi a Zariya:

  1 year ago 86 Views | No Comments

  Kisan kiyashin da sojoji suka yi a Zariya:*Sakin Shaikh Zakzaky ne mafita*Ranekun 12-14 ga Disamba, 2015 raneku ne da ba za su gogu a kwakwalenmu ba, saboda kundin tarihi ya wallafa mummunan ta’addancin da gwamnatin Buhari ta aiwatar da nufin share Harkar Musulunci da Jagoranta Shaikh Ibraheem Zakzaky. A cikin wadannan bakaken raneku ne aka Read More

 • noimage

  Fifikon Imamu Ali (as) da iyalan gidan sa daga littattafan Ahlus sunnah.

  1 year ago 109 Views | No Comments

  Fifikon Imamu Ali (as) da iyalan gidan sa daga littattafan Ahlus sunnah.>==>  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍An samo daga Abdullahi dan mas'ud yace:Manzan Allah saww yace:Yayin da Allah swt ya Halicci Adamu ya Kuma hura masa Rayuwa, sai yayi Atishawa, yace: ALHAMDU LILLAHI sai Allah yayi masa wahayi yana cew:"Bawa na ya gode man, Na rantse da Girma na, Read More

 • noimage

  Hasken sasanni cikin sanin arzuka

  1 year ago 72 Views | No Comments

  Allah mai yawan azurtawa ne kuma shi ma’abocin karfaffen karfin ne ya umarce mu daga ludufin sa da mu roke shi mu nema daga gare shi, abin ban mamaki daga hakan shi ne cewa shi ubangiji bai damuwa da bawa ba don addu’ar da yake yi ba da nema daga gare shi, hakan yana kasantuwa Read More

 • noimage

  Nasiha ga masu shirin yin aure Da Iyayen Su

  1 year ago 69 Views | No Comments

  I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Nasiha ga masu shirin yin aure: kada kuyigaggawa cikin zaben wadanda zaku auraIna farawa da sunan ubangiji mahaliccindukkkanin halittu tsira da aminci su kara tabbata da dawwama ga fiyayyen halitta Muhammad da iyalansa tsarkaka.Bayan haka: hakika zabar aboki ko abokiyar tarayya wani abu ne da ke motsawa cikin zuciya dukkanin matashi da matashiya da Read More

 • noimage

  Maraba Da Bak’i Daga Halkar Imam Hussain (As) Kaduna.

  1 year ago 50 Views | No Comments

  Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin KaiDukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin su tabbata ga Shugabanmu Annnabi Muhammad (S) da lyalan gidan sa, tsarkaka da sahabbansa zababbu, da wadanda suka bi su da kyautatawa har zuwa ranar tashin kiyama.Muna wa babban bakon mu, da wakilin yan uwa Almajiran sheikh Read More

 • noimage

  MANUFAR LIZIMTARMU GA YIN TATTAKIN ARBA’IN

  1 year ago 63 Views | No Comments

  MANUFAR LIZIMTARMU GA YIN TATTAKIN ARBA’INI̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍Babbar manufarmu da yin wannan tattakin mu a nan gida, shi ne mu nuna alhininmu da kuma girmamawarmu ga Hubbaren Jikan Ma’aikin Allah, Imam Husain (AS) da ke Karbala. Wannan kuma wata hanya ce ta nuna zahiri da badinin juyayinmu na rashin wannan babban Shugaba Jikan Ma’aikin Allah (AS), Imam Read More

 • noimage

  Dalilin Mu Na Yin Tattakin Munasabar Arbaeen.

  1 year ago 67 Views | No Comments

  Dalilin Mu Na Yin Tattakin MunasabarArbaeen.I̸s̸i̸y̸a̸ S̸y̸✍ Ranar 20 ga watan Safar na shekarar 1440 bayan hijira, tana alamta cikan kwanaki 40 cif da shahadar Imam Husain (AS), Jikan Ma’aikin Allah Annabi Muhammad (SAWA). Imam Husain (AS) ya yi shahada ne a wannan ranar tare da iyalansa da kuma daukacin mabiyansa ahannun azzalumin basaraken Umayyawa Yazid Read More

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share