5Five Stars Media Sound | Writer and research website and download

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

SEARCH POSTS

Featured Posts

  No results were found in your request!

Latest Posts

 • Masu Fada Da Ranar Qudus

  10 months ago 83 Views | No Comments

  Fada da yakin da masu daure wa haramtacciyar kasar Isra’ila gindi da kawayensu – wadanda su ma masu goyon bayan Isra’ilan ne amma ba a hukumance ba – suke yi da ranar kudus, yaki ne abin kallo. Sun samar wa ranar kudus kishiya sannan kuma suna ta kokarinsu wajen ganin an mance da wannan ranar. Read More

 • Shahadar Amirul Muminin Ali Bin Abu Talib (A.s)

  11 months ago 156 Views | No Comments

  Bayan saran da la'anannen Allah Abdurrahman bn Muljam ya yi wa Imam Ali (a.s) da takobi mai guba alhali yana salla, da kuma kame shi Abdurrahman din a lokacin da ya yi kokarin gudu, sai aka dawo da Amirul Muminin gida, inda ya ci gaba da zama cikin wannan hali na zafin saran da aka Read More

 • Daren Da Aka Sari Imam Ali Bin Abu Talib (A.s)

  11 months ago 183 Views | No Comments

  Bayan yarjejeniyar yaudara da aka yi a yakin Siffin abin da ake kira Tahkim tsakanin Amr bn Aas da Abu Musa al-Ash'ari, wasu kungiya daga cikin musulmi sun fandare wa Amirul Muminina (a.s) wanda ake kiransu Khawarij,duk da cewa Amirul Muminin din ya yi kokarin nusantar da su kan wannan tafarki da suka dauka da Read More

 • Daren (Lailatul) Kadri

  11 months ago 123 Views | No Comments

  Hakika Mu Muka saukar da shi (Alkur'ani) a cikin dare mai alkadari (lailatul kadri)* To me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul Kadri* Lailatul Kadri ya fi watanni dubu* Mala'iku da Ruhu (Mala'ika Jibril) suna sauka a cikinsa da izinin Ubangijinsu saboda kowane umurni* Sallama ne shi daren, har fitar alfijir*.- Alkur'ani Read More

 • Yakin Badar

  11 months ago 69 Views | No Comments

  Samun nasarar da Manzon Allah (s) ya yi bayan hijirarsa daga Makka zuwa Madina, da kuma irin karbar da mutanen Madina suka yi masaya sanya kafiran Makkan cikin halin damuwa da kuma kara gaba da shi. Don haka suka fara tunanin hanyar da za su bi wajen kawo karshen wannan addini na Musulunci da kuma Read More

 • SHAIKH MUKHTAR SAHABI A SHEKARU 54 MASU ALBARKA

  11 months ago 256 Views | No Comments

  Daga Saifullahi M KabirYau 15 ga Ramadan 1440, daya daga manyan almajiran da Allama Shaikh Ibraheem Zakzaky ya shayar da su ilimi da tarbiya kai-tsaye, Shaikh Mukhtar Sahabi Kaduna ya cika shekaru 54 da haihuwa.An haifi Malam Mukhtar Sahabi ne a ranar 15/9/1386H, daidai da 21/8/1966 a wani gari da ake kira Gidan Madi a Read More

 • Jikan Manzon Allah (S) Na Farko

  11 months ago 127 Views | No Comments

  An haifi Imam Hasan al-Mujtaba (a.s) ne ranar sha biyar ga watan Ramalana mai albarka shekara ta uku bayan hijira. Mahaifansa kuwa su ne tsarkakan halittun nan guda biyu wato: Imam Ali da Kuma Fatima al-Zahra (a.s). Haihuwarsa ke dawuya sai aka sanar da Manzon Allah al-Mustafa (SAWA) da kuma albishir saboda wannan karuwa da Read More

 • noimage

  Hello world!

  11 months ago 73 Views | No Comments

  Welcome to WordPress. This is your first post. Edit or delete it, then start writing!

 • YAN UWANTAKA TSAKANIN SAHABBAI

  11 months ago 83 Views | No Comments

  A rana irin ta yau wato 12-Ramadan-a shekara ta farko bayan hijiran manzon Allah (s) daga makka zuwa madina.Jim kadan bayan hijirar Manzon Allah (s) yay i hijira daga makka zuwa madina  ya kulla yan uwantaka tsakanin musulmin dasuka yi hijira daga Makka ( wadanda akekira muhajirin) da musulmin madina masu masaukin baki (wadanda aka Read More

 • ADDU’O’IN RANAKUN RAMADAN (11-15)

  11 months ago 91 Views | No Comments

   Rana ta Sha Daya ta Watan RamadanBismillahYa Allah!, ka sanya ni, a wannan rana, in so kyautatawa (abu mai kyau), Ka sanya ni, a cikinsa, in ki fasikanci da kuma sabo, kuma Ka haramta mini, a cikinsa, fushi da kuma wuta (Jahannama), da taimakonKa, Ya Mai taimakon masu neman taimako.Rana ta Sha Biyu ta Watan Read More

Popular Posts

  No results were found in your request!

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share