5Five Stars Media Sound | Writer and research website and download

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

SEARCH POSTS

Featured Posts

  No results were found in your request!

Latest Posts

 • Wafat of Bibi Khadija (A.S.)

  11 months ago 57 Views | No Comments

  Khadija was the very first woman in the whole world to declare that God was One, and Muhammad was His Messenger to all mankind.The honor and glory of being the First Believer in the whole world is hers to all eternity.She had sacrificed her comfort, her wealth, and her home for Islam; and now it Read More

 • noimage

  Wace Ce Ummul Mumeen Khadijah (As) ?

  11 months ago 85 Views | No Comments

  Zamu mu yi dubi kan wace ce Khadijah?Ita ce dai Khadijah bint Khuwailid bn Asad bn Abdul Uzza bn Qusay, tana daga cikin manyan matan Kuraishawa kana kuma wacce ta fi su kyau, tun kafin Musulunci ma ana kiranta da suna at-Tahira (tsarkakakkiya) saboda irin kyawawan dabi'unta, kuma ana kiranta da 'Shugaban (matan) Kuraishawa.Irin wadannan Read More

 • noimage

  Wafatin Ummul Muminina Khadijah (As)

  11 months ago 87 Views | No Comments

  Ummul Muminina Khadijah bint Khuwailid, matar Ma'aikin Allah (s) ta rasu ne a ran 10 ga watan Ramalana shekara ta goma da aiko Ma'aiki (s), wato shekara uku kenan kafin hijira, a lokacin kuwa tana da shekaru 65 a duniya.Kafin rasuwarta dai, Khadijah ta ba da gudummawa mai girman gaske wajen kare Ma'aikin Allah (s) da kuma Read More

 • noimage

  ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI

  11 months ago 74 Views | No Comments

  Idan mutum yana azumi sai jini ya fito masa a bakinsa, to hakan ya bata masa azumi ?Hakan ba ya bata azumi, to amma wajibi ne ya kare wucewar jinin zuwa makogwaronsa.Wata rana na kasance cikin azumin watan Ramadan to amma bayan suhur sai ban wanke bakina da man goge baki ba to sauran abincin Read More

 • noimage

  ZAMA CIKIN JANABA GA MAI AZUMI

  11 months ago 99 Views | No Comments

  Idan mutum ya zauna cikin janaba (saboda wasu wahalhalu) har aka kira sallar asuba, to shin ya halatta ya yi azumi a wannan ranar?Babu wata matsala ga azuminsa idan dai azumin ba na Ramalana ko ramakonsa ba ne, to amma a azumin Ramadan ko ramakonsa, idan har ba zai iya wanka ba to dole ne Read More

 • noimage

  ADDU’O’IN RANAKUN RAMADAN (6-10)

  11 months ago 69 Views | No Comments

  Bismillah Rana ta Shida ta Watan RamadanYa Allah Kada Ka kama ni, a cikinsa, saboda wuce gona da iri cikin sabonKa, kuma kada ka buge ni da bulaliyar azabarKa, Ka nesantar da ni daga abin da zai kai ni ga fushinKa, don tausayawanka da kuma karfinka, Ya gayan masu tsammani.Rana ta Bakwai ta Watan RamadanBismillah Ya Allah! Read More

 • noimage

  UMAR LAFDO : DAKIRI ABIN KAI WA DARI

  11 months ago 167 Views | No Comments

  ALKALAMI KA FI REZA KAIFI Tare da                 M. I. GAMAWAMun sake dawowa ta kan fari mai bakar aniya, Dakiri abincin ICC. Shi ne Umar Labdo. Mun taba magana a kan wannan sauna a shafin ALKALAMI. Yanzu ma za mu kara. Mun zaci bugu daya zai iya kada wannan Read More

 • noimage

  Du’ah Al Iftitah

  11 months ago 55 Views | No Comments

  Addu'a ce da a ke karanwa a kowani daren Watan Ramadan mai alfarma.Ga yadda addu'an take:بسم الله الرحمن الرحيمألّلهُمَّ إِنّي أَفتَتِحُ الثَّنآءَ بِحَمدِكَ وَأَنْتَ مُسَدِّدٌ لِلّصَّوابِ بِمَنِّكَ وأَيْقَنْتُ أَنَّكَ أَنْتَ أَرْحَمُ الرّاحِمينَ في مَوْضِعِ العَفُوِ وَالرَّحْمَةِ وَأَشَدُّ المُعاقِبينَ في مَوْضِعِ النَّكالِ وَالنَّقمَةِ وَأَعْظَمُ المُتَجَبِّرينَ في مَوْضِعِ الكِبْريآءِ وَالعَظَمَةِ. أَللّهُمَّ أَذِنْتَ لي في دُعآئِكَ وَمَسْئَلَتِكَ فَاسْمَعْ Read More

 • noimage

  MACE MAI SHAYARWA KO CIKI

  11 months ago 67 Views | No Comments

  Shin mace mai cikin da ba ta san ko azumin zai cutar da jaririn nata ko kuma a'a ba, wajibi ne ta yi azumi?Idan har tana tsoron cewa azumin zai cutar da jaririn nata kuma tsoron nata yana da tushe na masu hankali, to wajibi ne ta sha ruwa idan kuwa ba haka ba, to Read More

 • noimage

  RASHIN LAFIYA DA KUMA HANIN LIKITA GA MAI AZUMI

  11 months ago 57 Views | No Comments

  Wasu likitoci 'yan ko a kula sukan hana marasa lafiya yin azumi wai saboda cutarwa, to shin maganar irin wadannan likitoci hujja ce?Idan har likita ba amintacce ba ne, kuma maganarsa ba ta haifar da nitsuwa ba, kana ba ta sa an ji tsoron aukuwar cuta ba, to ba'a lura da maganarsa.Wani likitan ido ya Read More

Popular Posts

  No results were found in your request!

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share