5Five Stars Media Sound | Writer and research website and download

Barka Da Zuwa

Home

Downloads

English Side

Our Side Branch

SEARCH POSTS

Featured Posts

  No results were found in your request!

Latest Posts

 • noimage

  TANBAYAYOYI DABAN-DABAN KAN AZUMI

  11 months ago 75 Views | No Comments

  Mene ne hukuncin macen da jinin haila ya zo mata yayin da take azumin bakance mai takamammen lokacin yinsa wato ayyananne?Daga fitowar jinin azumin nata yakan baci, to amma wajibi ne ta rama shi bayan ta sami tsarki.Mutum ne yake zaune a wani gari to sai ya yi azumi tun daga farko har zuwa rana Read More

 • noimage

  ADDU’O’IN RANAKUN RAMADAN (1-5)

  11 months ago 62 Views | No Comments

  Rana ta Farko ta Watan RamadanYa Allah Ka sanya azumina a cikinsa (watan ramalana) ya zamanto azumi (dominka), Haka nan kuma tsayuwa ta (don salla) ta zamanto tsayuwar masu tsayuwa, Kuma ta farkar da ni a cikinsa daga barcin gafalallu, Ka gafarta min, Ya Ubangijin talikai, Ka yi min afuwa, Ya Mai yafe wa masu Read More

 • noimage

  Fatahu Makka

  11 months ago 160 Views | No Comments

  Natija da kuma nasarar sulhun Hudaibiyyah da aka yi tsakanin Manzon Allah (s) kafiran Kuraishawan Makka a shekara ta 6 bayan hijira, ta ci gaba da amfanin musulmi, inda Kabilar Khuza'a shigo cikin musulmi, ita kuma kabilar Kinanata ta koma cikin rundunar Kuraishawa, ta yadda aka samu bangarori biyu cikin wannan lokaci na sulhu da Read More

 • noimage

  ADDU’AR SUHUR

  11 months ago 61 Views | No Comments

  Cin abinci ko abin sha don yin Suhur yana da matukar muhimmanci da kuma lada mai yawa ga mai azumi. Akwai ruwayoyi daban-daban da suke kira da yin suhur koda da ruwa ne kawai saboda muhimmancinsa. Ga kadan daga cikin irin wadannan ruwayoyi da suke magana kan Suhur:Manzon Allah (S) yana cewa: "Allah da ManzonSa Read More

 • noimage

  Sabuwar Wakar Mal. Uzairu badamasi Mai Suna Next Level Kangi

  11 months ago 694 Views | No Comments

  Ga Azumi yazo Kuma Al umma a cikin do dar, Komai ya tashi, Kowa kuma Aljuhu kar'kaf.Next level kangi Kowa ka gani acikin dar dar.Sauke kuji Aa https://feedburner.google.com/fb/a/headlineanimator?id=dmlhnkmboah8dhr8gj9d2p3o8g&w=1

 • noimage

  Wakan Uzairu Badamasi Mai Suna Da Muguwar Rawa

  11 months ago 459 Views | No Comments

  Wannan wakar ya yi ta ne gab da zabe, dan wayar da kan masu ne nan mafita a fatin  siyasa, gata nan Sauke ku ji                          https://feedburner.google.com/fb/a/headlineanimator?id=dmlhnkmboah8dhr8gj9d2p3o8g&w=1

 • noimage

  HUKUMCE-HUKUMCEN SHAN RUWA A TAIKAICE

  11 months ago 42 Views | No Comments

  Shin bin Ahlus sunna wajen shan ruwa yayin da mutum yake tare da su yana halatta? Kana mene ne ya wajaba kan mutum idan har ya ga cewa yin hakan ya fita daga cikin takiyya, kuma bai kasance dole ba?Ba ya halatta ga mukallafi ya bi wani wajen shigan lokacin shan ruwa, kuma ba ya Read More

 • noimage

  Bayani Game Da Azumin Watan Ramadan A Takaice.

  11 months ago 66 Views | No Comments

  Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Tsira Da Aminci Su Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Da Iyalan Gidan Sa Tsarkaka Da Sahabban Sa Managarta.Azumin watan Ramalana, kamar salla, wajibi ne a bisa umurnin Allah Madaukakin Sarki. Allah Ta'ala Yana cewa cikin LittafinSa Mai Tsarki cewa: "Ya ku wadanda suka yi imani! An wajabta Read More

 • noimage

  Addu’ar Ganin Watan Ramadan Kareem

  11 months ago 54 Views | No Comments

  Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Tsira Da Aminci Su Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Da Iyalan Gidan Sa Tsarkaka Da Sahabban Sa Managarta.An ruwaito cewa a lokacin da mutum ya ga sabon watan Ramalana ya kama, sai ya daga hannunsa sama ya karanta wannan addu'a ta kasa: -RABBI WA RABBUKALLAAHU RABBUL A'ALAMEEN. Read More

 • noimage

  GANIN WATA

  11 months ago 67 Views | No Comments

  Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Tsira Da Aminci Su Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Da Iyalan Gidan Sa Tsarkaka Da Sahabban Sa Managarta.Kamar yadda dai ka sani ne cewa yanayin jinjirin wata a karshensa (ko kuma a farkonsa) ba ya fita daga daya daga cikin wadannan halaye:(1) Buyan wata ya kasance kafin Read More

Popular Posts

  No results were found in your request!

 

Like Our Facebook Page

 • Categories

  Top Authors

  Translate

  English French German SpainMore

  Like Facebook

  Share